Kamfanin Tolo Safiran Noor | Masu aikin karɓar bizar karatu wa ɗalibai a farashi mai sauƙi
Kamfanin Tolo Safiran Noor mai wakiltar wasu daga cikin amintattun jami’o’in ciki da wajen ƙasar Iran, yana tare da ku domin aiwatar muku da ayyuka kamar: yin rajista, karɓar admission, karɓar bizar karatu, da sauran ayyukan makaranta cikin ƙanƙanin lokaci da kuma farashi mai sauƙi, tare da taimaka muku wurin gina irin goben da kuke buƙata.
+0K
Abokanan ciniki da suka gamsu da aikinmu
+0
kammalallun fayil
+0
Awannin aiki
+0
Kwangila da jami'o'i
دليل المنح الدراسية في إيران 2023
Cigaban rubutu>
جامعات ايران المعترف بها في العراق 2023
Cigaban rubutu>
الدراسة في إيران
Cigaban rubutu>
دراسة طب في إیران
Cigaban rubutu>
الدراسة في جامعه طهران للعلوم الطبیة
Cigaban rubutu>
Ku bibiyemu a taruka...
Bidiyoyin kamfanin Tolo Safiran Noor
Galari
Karramawa ga kamfanin Tolu Safiran Noor a matsayin fitatta kuma zaɓaɓɓar cibiyar jan hankalin ɗaliban ƙasashen waje, daga Hukumar Ilimi, Bincike da fasaha da kuma Hukumar kula da Al’adu da Irshadin Addinin Musulunci ta Iran a wurin bikin jan hankalin ɗaliban waje karo na farko.
Abubuwan Alfahari
Fita waje karatu, aikinmu ne...
Muna masu alfaharin sanar da ku cewa kamfanin Tolu Safiran Noor wanda ma’aikatar Ilimi, bincike da fasaha da kuma ma’aikatar al’adu da irshadin addinin musulunci ta Iran suka fara ayyanawa a matsayin fitatta kuma zaɓaɓɓar cibiyar jawo ɗaliban ƙasashen waje, na tare daku domin samar muku mafi kyawon yanayin karatu a Iran.
Ainihin Manufar Kamfanin Tolu Safiran Noor
Kamfanin Tolo Safiran Noor ya fara gudanar da aikinsa ne a fagen ayyukan da suka shafi ɗaliban ƙasashen waje a shekarar 2019. Da farko wannan kamfanin ya duƙufa ne a ayyukan da suka shafi rajistar ɗalibai kawai. Bayan shuɗewar ‘yan shekaru kaɗan ne muka cimma wannan matsaya cewa mu ɗauki ƙwararrun ma’aikata a fannin hulɗa mai tasiri, programming, da fannin gudanar da harkokin kuɗi sannan mu faɗaɗa ayyukanmu sosai zuwa cikin jami’o’in Iran. Hakazalika duk da takunkumi da aka ƙaƙabawa ƙasarmu, mun samu shiga a fagen mu’amala ta kuɗi tsakanin ƙasashe tun daga kan biyan kuɗin makaranta har zuwa sauran kuɗaɗen da suka shafi karatu. Muna alfahari da cewa tsawon wannan lokacin ma’aikatanmu suna iyakacin ƙoƙarinsu wurin ganin cewa kun samu biyan buƙatunku abokanan cinikayyarmu ta yadda har ya zama mun faɗaɗa ayyukanmu daga kan ɗaliban maƙotan ƙasashe zuwa sauran ɗaliban ƙasashen duniya kuma tsawon wannan lokacin mun yi iya bakin ƙoƙarinmu wurin ganin cewa mun samar muku da ingantattun ayyuka a ɓangaren rajista, karɓar admission, buɗa fayil ɗin karatu a ma’aikatar harkokin waje, karɓar bizar karatu, zaɓen darusa, da sauransu a zamanance kuma cikin ƙwarewa. A halin yanzu a kamfanin Tolu Safiran Noor muna alfahari da cewa sakamakon saurin aikinmu da kuma ƙarfin gogayya da muke dashi da amintaccen wurin aiki ya sanya ɗalibai da yawa da masu aiki a wannan fage na al’amuran karatun ɗalibai suka zaɓemu.
Ku damƙa dukan ayyukan da suka shafi karatunku a hannumnu ta hanyar amfani da wannan manhajar.
Karon farko a Iran
Karɓar bizar karatu da izinin zama
Rajista a fitattun jami’o’in Iran
Buɗe fayil ɗin karatu a ma’aikatar harkokin waje
Biyan kuɗaɗen da suka shafi karatu
Na musamman
Ku nemi fitattun jami'o'i daga garemu
Wasu daga cikin ayyukanmu
Lasisinmu
Aminta daga wurinku, Karɓar admission daga wurinmu
Muna masu alfaharin sanar muku cewa a tsawon shekara 9 da mukayi a wannan aiki, mun yi aiki da jami’o’i sama da 30 yanzu haka, kuma mun samu mafi kyawon sakamako.
Sabon kamfani ne sosai kuma ƙwararru a al’amarin karɓar ɗalibai, cikin ƙanƙanin lokaci suka kammala min aikina wanda hakan yasa na cigaba da kawo musu ɗalibai.
دکتر احمد شکبان
Kwanaki inada wasu adadi na ɗalibai wanda na kasance ina buƙatar taimako da shawara wajen sama musu makarantu. Muhandis Yaqoubi a cikin ƙanƙanin lokaci ya warware min matsalata.
دکتر منتظر الصوفی
Tawaga ce ta ƙwararru sosai kuma waɗanda suka san aikinsu. Na gode sosai da samunku.
دکتر حیدر الخفاجی
Na kasance ina buƙatar jagoranci akan admission da karɓar iƙama. A nawa ra’ayin, su ne jagaba a masu bada shawara a fannin ayyukan da suka shafi karatu.