Garin Babol shi ne gari na biyu a wurin yawan jama’a a lardin Mazandaran, daga garin Sari sai shi, kuma shi ne na uku mafi yawan jama’a a kudancin Iran. Babol University of Medical Sciences na cikin wannan gari na Babol, lardin Mazandaran, ita ce jami’ar likitanci ta farko a kudancin ƙasar. Ku kasance tare da mu domin samun ƙarin bayani dangane da yanayin karatu a wannan jami’a.
Gabatarwa
Bayan nasarar juyin juya hali na musulunci bisa aiwatar da manufofin bunƙasa jami’o’i, majalisar kula da al’adu da karatun gaba da sakandare, a wata wasiƙa da ta rubuta a watan May na shekarar 1983, ta aika da tawagar ƙwararrun likitocinta zuwa yankin Mazandaran. Wannan tawagar ta bayyana amincewarta da samar da cibiyar karatun likitanci ta farko a kudancin ƙasar. An assasa Babol University of Medical Sciences a shekarar 1983 kuma tana daga cikin fitattun jami’o’in likitanci na ƙasar. Jami’ar ke da alhakin gudanar da ayyukan kiwon lafiya da magani a garuruwan Babol, Babolsar, da garin Freydonkenar na lardin Ramsar. Sunan farko na wannan jami’a (kafin assasa makarantar likitanci a Sari) Mazandaran University of Medical Sciences.
A halin yanzu akwai ɗalibai 4342, da malamai 351 a wannan jami’a. Bincike ya nuna cewa zuwa yanzu an wallafa maƙalar ilimi guda 1356 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida, a wannan jami’a. Har ila yau, Babol University of Medical Sciences ta wallafa mujalla 5 na musamman, kuma zuwa yanzu ta shirya taruka 9. Baya ga haka, jami’ar ta wallafa maƙala 4426 a matakin ƙasa da ƙasa, guda 1501 kuma na cikin gida.
Martabar Jami’a
A cewar mataimakin shugaban bincike da fasaha na sashen hulɗa da jama’a na Babol University of Medical Sciences: karon farko da wannan jami’a ta samu shiga tsarin ranking na Times, ta samu matsayi na 4 a cikin jami’o’i 65 na Iran. Hakazalika a ranking ɗin 2023 na Times, ta samu matsayi na 401-500.
Makarantu
_ School of Medicine
_ School of Dentistry
_ School of Paramedicine
_ School of Nursing and Midwifery
_ Faculty of Iranian Medicine
_ School of Health
_ Faculty of Rehabilitation
_ School of Nursing and Midwifery
Cibiyoyin bincike da nazari
_ Health Research Institute
_ Fertility and Infertility Health Research Center
_ Children’s Non-communicable Diseases Research Center
_ Cell and Molecular Biology Research Center
_ Infectious and Tropical Diseases Research Center
_ Research Center for Social Factors Affecting Health
_ Dental Materials Research Center
_ Cancer Research Center
_ Oral Health Research Center
_ Movement Disorder Research Center
نشریات رسمی
- مجله علمی پژوهشی دانشگاه علوم پزشکی بابل
- Caspian Journal of Internal Medicine
- International Journal Molecular & Cellular Medicine
- Caspian Journal of Pediatric
- Caspian Journal of Dental Research
- Caspian Journal of Reproductive Medicine
- مجله علم سنجی کاسپین
- مجله سلامت سالمندی خزر
- مجله آموزش پزشکی
- مجله اسلام و سلامت
- مجله نوین سلامت
Kuɗin makarantar Babol University of Medical Sciences
Cibiyoyin horarwa na likitanci
_ Shahid Yaheinejad Educational and Therapeutic Center
_ Shahid Beheshti Educational and Therapeutic Center
_ Ayatollah Rouhani Educational and Therapeutic Center
_ Amirkola Educational and Therapeutic Center for Children
_ Shahid Rajaei Educational and Therapeutic Center
_ Fatemeh Al-Zahra Infertility Specialized Training Center
_ 17 Shahirivar Educational and Therapeutic Center
_ Omid Specialized and Super Specialized Clinic
Sassan koyarwa (Departments)
School of Medicine:
Sassan koyarwa na Basic Sciences
_ Immunology
_ Medical Biotechnology
_ Clinical Biochemistry
_ Social Medicine
_ Medical Genetics
_ Anatomical Sciences
_ Pharmacology and Toxicology
_ Medical Physics
_ Medical Physiology
_ Mycology and Parasitology
_ Bacteriology
_ Public Education
_ Islamic Teachings
Sassan koyarwa na Clinical Sciences:
_ Orthopedics
_ Children
_ Urology
_ Anesthesia
_ Pathology
_ Skin
_ General Surgery
_ Ophthalmology
_ Internal
_ Radiology
_ Radiology
_ Psychiatry
_ Obstetrics and Gynecology
_ Infectious
_ Heart
_ Ear Nose and Throat
_ Neurosurgery
Dental College
(Specialized Departments):
_ Radiology of Mouth, Jaw and Face
_ Oral and Maxillofacial Surgery
_ Diseases of the Mouth, Jaw and Face
_ Root Treatment
_ Orthodontic
_ Pathology
_ Restorative
_ Pediatric Dentistry
Gum Diseases and Implants
_ Oral Health and Social Dentistry
_ Prosthesis
School of Paramedicine:
_ Educational Department of Laboratory Sciences
_ Department of Intelligence and Operating Room and Medical Emergencies
_ Educational Group of Radiation Technology
School of Nursing and Midwifery:
_ Department of Internal and Surgical Nursing
_ Department of Health and Children’s Nursing
_ Department of Midwifery Education and Counseling
School of Health:
_ Department of Environmental Health Engineering
_ Department of Public Health and Geriatric Health
_ Department of Biostatistics and Epidemiology
Faculty of Rehabilitation:
_ Audiology Department
_ Department of Speech Therapy
_ Department of Physiotherapy
Faculty of Iranian Medicine:
_ Educational Group of Iranian Medicine
_ Educational Department of History of Medical Sciences
Ramsar School of Nursing and Midwifery:
_ Children and Geriatric Nursing
_ Internal-Surgical Nursing
Ababen More Rayuwa
_ Samar da walwala da ayyukan al’adu da wasanni
_ Yawon buɗe ido ga ɗaliban likitanci
_ Hidimomin da suka shafi masaukin ɗaliban likitanci
_ Hidimomin Laburare
_ Samar da yanayin bincike a fannin likitanci
Yanayin Wuri
Babol University of Medical Sciences na nan cikin garin Babol, a unguwar Mordad Big, Meidane Daneshga, titin Parastar. Jami’ar na kusa da cibiyoyi kamar; kotu da gidan gwamnati na Babolsar, gidan mai na Eimani, asibitin Ayatullahi Rouhani, da swimming pool na Ghadir.
Saduwa da Jami’a
Adireshi: Mazandaran, Babol, titin Ganj Afrouz
Babol University of Medical Sciences.
Shafin jami’a: https://www.mubabol.ac.ir
Tambayoyin da ake yi game da yanayin karatu a Babol University of Medical Sciences
Ina ne adireshin hostel ɗin maza na wannan jami’a?
Yana titin Vali Asr, Golestan 19, tsakanin Janbazan 2 da Janbazan 9.