Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Karatu a Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

Karatu a Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

Loading

Jami’ar karatun likitanci da ayyukan kiwon lafiya ta Shahid Sadoughi (Shahid Sadoughi University of Medical Sciences) wadda aka sani da sunan Yazd University of Medical Sciences, jami’a ce da ke ƙarƙashin hukumar kiwon lafiya da karatun likitanci a garin Yazd. Ku kasance tare da mu domin samun bayani dangane da yanayin karatu a wannan jami’a.

Gabatarwa

An kafa jami’ar ne a lardin Yazd jim kaɗan bayan juyin juya hali na musulunci. A halin yanzu wannan jami’a na cikin sahun manyan jami’o’in likitanci na Iran, haka kuma mutanen lardukan kewayen Yazd suna zuwa cibiyoyin lafiya na wannan jami’a don a yi musu magani. A ranar 20 ga watan October na shekarar 2021 a wata takarda da ministan lafiya ya fitar, Dr. Omiduddin Khatibi ya maye gurbin Dr. Muhammad Reza Mirjalili a matsayin sabon shugaban jami’ar. Dr. Sayyed Jalil Mirmohammadi mataimakin shugaban hukumar lafiya da jinya na farko kafin Dr. Mirjalili (Daga 2005 zuwa 2013) shi ne ya jagoranci jami’ar tsawon shekara takwas.

A halin yanzu akwai ɗalibai 5400 da malamai 397 a wannan jami’a. Bayanai sun nuna cewa zuwa yanzu, an wallafa maƙalar ilimi guda 4692 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida na wannan jami’a. Jami’ar na da lambar yabo kuma ta wallafa mujalla 23 na musamman, sannan ta shirya manyan taruka guda 6. Baya ga haka, jami’ar karatun likitanci ta Shahid Sadoughi ta wallafa maƙala 6094 a matakin ƙasa da ƙasa, mafi yawan maƙalolinta sun yi shahara da kalmomin “Childbearing” da “Microorganism”.

Karatu a Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

Martabar Jami’a

Bayan binciken Cibiyar Nazari da Bunƙasa Karatun Likitanci ta Ma’aikatar Lafiya, jami’ar karatun likitanci ta Shahid Sadoughi ta yi nasarar samun matsayi na 8 a cikin jami’o’in likitanci 57 na Iran. Ya kamata ku san cewa wannan jami’ar ita ce ta biyo bayan jami’o’in likitanci naShahid Beheshti Tehran, Shiraz, Tabriz, Kerman, Isfahan, da ta Mashhad. Hakazalika ta hanyar samun matsayi na 1200 – 1500 a tsarin ranking na Times, wannan jami’a ta ƙarfafa nasarorin da ta samu kuma ta ƙara kima a idon duniya.

Kuɗin makarantar Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

 

Makarantu

  • School of Medicine
  • Dental College
  • School of Pharmacy
  • School of Paramedicine
  • College of Health
  • School of Nursing and Midwifery
  • Virtual College
  • Abarkoh School of Paramedicine
  • Ardakan School of Traditional Medicine
  • Mibad School of Nursing

Kwasa-Kwasai

  • Department of Management Sciences and Health Economics
  • Department of Medical Journalism
  • Department of Environmental Health Engineering
  • Department of Occupational Health Engineering
  • Department of Nutrition
  • Department of Health and Food Safety
  • Health Department in Disasters and Emergencies
  • Medical Education Department
  • Radiation Health Group
  • Department of Health Education and Health Promotion
  • Geriatric Health Department
  • Department of Health Technology Assessment
  • Department of Statistics and Epidemiology
  • Department of Human Ecology
  • Department of Health, Safety and Environment Management
  • Ergonomics Department
  • Department of Waste Management
  • Department of Health Information Technology and Management
  • Department of Food Science and Industry
  • Department of Nursing
  • Department of Midwifery
  • Department of Consultation in Midwifery
  • Medicine
  • Genetic Medicine
  • Clinical Biochemistry
  • Molecular Biochemistry
  • Biology of Reproduction
  • Surgery Room
  • Medical Emergency
  • Radiology
  • Anesthesiology
  • Laboratory Sciences
  • Department of Toxicology and Pharmacology
  • Department of Medicinal Chemistry
  • Department of Pharmacognosy
  • Department of Pharmaceuticals
  • Department of Clinical Pharmacy
  • Department of Oral and Maxillofacial Pathology
  • Department of Orthodontics
  • Department of Mouth, Jaw and Facial Diseases
  • Department of Periodontics
  • Department of Dental Prostheses
  • Department of Oral, Maxillofacial Surgery
  • Department of Endodontics
  • Department of Restorative Dentistry
  • Children’s Dentistry Department
  • Department of Oral, Jaw and Facial Radiology
  • Department of Social Oral Health and Dentistry
  • Professional Health Engineering
  • Environmental Health Engineering

Karatu a Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

Cibiyoyin bincike da nazari

  • Midwifery Nursing Care Research Center
  • Mother and Baby Health Research Center
  • Health Refinement Research Center
  • Blood and Oncology Research Center
  • Health and Food Safety Research Center
  • Yazd Neuroendocrine Research Center
  • Cibiyoyin Nazari
  • Medical Genetics Research Center
  • Biotechnology Research Center
  • Diabetes Research Center
  • Research Center for Social Factors Affecting Health
  • Social Factors Affecting Oral and Dental Health
  • Geriatric Ophthalmology Research Center
  • Children’s Developmental Disorders Research Center
  • Environmental Science and Technology Research Center
  • Medical Genetics Research Center
  • Addiction Research Center and Behavioral Sciences
  • Occupational Medicine Research Educational Pole
  • Medicinal Plants Research Center
  • Ear, Nose, and Throat Diseases Research Center
  • Spiritual Health Research Center
  • Cibiyoyin Nazari
  • Occupational Health Research Center
  • Research Center for Diseases caused by Industry
  • Cardiovascular Research Center
  • Trauma Research Center
  • Health Data Modeling Research Center
  • Traditional Medicine Research Center
  • Addiction Research Center and Behavioral Sciences
  • Clinical Research Development Center
  • Infectious Research Center
  • Geriatric Health Research Center

Asibitoci

  • Asibitin Shohadae Mihrab
  • Asibitin Shahid Beheshti ta Taft
  • Asibitin Ziyai Ardakan
  • Asibitin Hakim Bahabad
  • Asibitin Valiasr Bafagh
  • Cibiyar Radiotherapy ta Shahid Ramzanzadeh
  • Asibitin Shahid Dr. Rahnamun
  • Asibitin Mohammad Sadegh ta Afshar
  • Asibitin Fatemeh Al-Zahra ta Mehriz
  • Asibitin Psychiatric ta Yazd
  • Asibitin Khatamal Anbiya ta Abarkoh
  • Asibitin Ayatollah Khatami ta Khatam
  • Babban ɗakin gwaje-gwaje na Yazd

Abubuwan More Rayuwa

Jami’ar karatun likitanci ta Shahid Sadoughi tana ɗaya daga cikin jami’o’in da ke ba ɗalibai masauki, ɗaliban da suke nesa da garin Yazd za su iya amfani da waɗannan masaukai.

Hakazalika jami’ar na da tsare-tsaren sauƙaƙa rayuwa ga ɗalibai kamar bashin ɗalibai wanda take ba ɗalibanta, ɗaliban da ke son karɓar bashin suna zuwa sashen kula da asusun kula da walwalar ɗalibai na jami’ar domin shigar da buƙatarsu ta karɓar bashi.

Fannonin wasanni na jami’ar sun haɗa da harbi, motsa jiki, tug of war, gudu, ƙwallon ƙafa, chess, table tennis, volleyball da sauransu. A mafi yawan waɗannan wasanni akan shirya gasa a mataki daban-daban.

Ɗaliban wannan jami’a za su iya amfani da tsarin automasiyon domin sayen abinci.

Karatu a Shahid Sadoughi University of Medical Sciences

Hostel

Jami’ar na da hostel na maza mai suna Hazrat Ali Akbar (as) mai ɗaukar mutum 500 a gini mai girman murabba’in mita 6500, hostel ɗin mata na Mujtamie Imam Reza (as) wanda ya ƙunshi block 3; block ɗin Hazrat Ruqayyeh, Hazrat Zainab, da Bintul Huda mai ɗaukar mutum 360 a gini mai girman murabba’in mita 1600.

Yanayin Wuri

Babbar harabar jami’ar karatun likitanci ta Yazd na nan a unguwar Aharestan ta Yazd, a Meidane Bahonar, titin Shahid Sadoughi na kudu. Idan an duba yanayin muhalli kuma, jami’ar na kusa da wurere irin cibiyar tiyata ta Dr. Musawi Bioki ibn Sina, wurin sayar da Hamburger na Yusuf, Ibn Sina Clinic na Dr. Sayyed Mahmoud Musawi Bioki, Imam Ja’afar Sadiq Clinic, da wurin pizza na Furutan.

Adireshi:

  • Yazd, Aharestan, Meidane Bahonar, Titiin Shahid Sadoughi na kudu

Shafin jami’a: https://ssu.ac.ir

 

Related Posts
Leave a Reply

Your email address will not be published.Required fields are marked *