Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Karatu a Shiraz University of Medical Sciences

Karatu a Shiraz University of Medical Sciences

Loading

Duba da kayan aiki na (jami’ar) Shiraz University of Medical Sciences, bambance-bambancen kwasa-kwasan da ake yi, da kuma yadda su ke karɓar ɗalibai a matakan karatu daban-daban, samun damar karatu a Shiraz University of Medical Sciences na da matuƙar muhimmanci ga mutane. A wannan rubutu, zamu kawo muku bayanai a kan wannan jami’a mai suna Shiraz University of Medical Sciences.

Gabatarwa

An assasa Shiraz University of Medical Sciences a garin Shiraz, lardin Fars a shekarar 1945 domin horarwa ta musamman. An ɗora akalar shugabancin wannan jami’ar karon farko a wuyan Zabihullah Ghorba jim kaɗan bayan dawowarsa daga American University Beirut, inda ya bunƙasa da yawan ɓangarorin asibitin Namazi. Wannan jami’a ta gwamnati ce kuma tana ƙarƙashin kulawar hukumar lafiya. Shiraz University of Medical Sciences ɗaya ce daga cikin manyan jami’o’in karatun likitanci na Iran, da ma gabas ta tsakiya, wadda tana gabatar da ayyukan kiwon lafiya da magani ga mutum sama da miliyan 4 [ayyukan lafiya masu wuya irin su; dashen hanta, ƙoda, zuciya, da sauransu].
Akwai ɗalibai 10200, malamai 898, da membobin tsangayar ilimi 782 a wannan jami’a. Bincike ya nuna cewa, jami’ar ta wallafa maƙalar ilimi 2596 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida, da maƙala 6605 a matakin ƙasa da ƙasa. Jami’ar ita ce mawallafiyar mujalla 13 na musamman kuma zuwa yanzu Shiraz University of Medical Sciences ta shirya taruka 30.

Martabar Jami’a

Shiraz University of Medical Sciences ta samu matsayi na 801 – 1000 a tsarin ranking na Times na shekarar 2023.

Karatu a Shiraz University of Medical SciencesMakarantu da Cibiyoyi

_Faculty of Health
_School of Nursing and Midwifery
_School of Medicine
_School of Paramedicine
_Faculty of Nutrition and Food Sciences
_Faculty of Rehabilitation-
_School of Pharmacy
_School of Dentistry
_Faculty of Modern Medical Sciences and Technologies
_Faculty of Management and Information
_Virtual College
_Umm al-Binin Faculty of Nursing,  Lamard
_ Estehban Faculty of Paramedicine
_Hazrat Zahra (S) Nursing Faculty,  Abadeh
_Darab Paramedical School
_ Memsani  Health  Higher Education Complex
_Bagheral Uloom Higher Health Education Center,  Sepidan

Jadawalin Kuɗin Makarantar Shiraz University of Medical Sciences

Sauran kuɗaɗe

  • Kuɗin rijista a wannan makaranta, dala 20 karon farko kawai
  • Hostel mai kayan ɗaki dala 3500 duk shekara
  • Inshorar Ɗalibi dala 100 duk shekara

Kwasa-Kwasan Shiraz University of Medical Sciences

_Medical Emergency
_Nursing
_Anesthesia
_Occupational Health and Safety Engineering
_Physiotherapy
_Pregnancy Health
_Medical Entomology and Vector Control
_Nursing for Special Care of Newborns
_Medical Nanotechnology
_Pharmacology
_Epidemology
_Pharmacy
_Dentistry
_Medicine
_General Surgery
_Emergency Medicine
_Ophthalmology
_Psychiatry
_Neurological Diseases
_Pharmaceutics
_Pediatric Orthopedics
_Spine Surgery
_Otology-Neurotology
_Cytopathology
_Digestion of Children
_Reconstructive Plastic Surgery and Burns
_Allergy and Clinical Immunology
_Lung
_Blood and Children’s Cancer
_Endocrine Glands and Metabolism of Children
_Eye Pathology
_Ear, Throat and Nose and Surgery
_Da sauransu…
Ku sauke wannan fayil na ƙasa domin ganin cikakken list ɗin kwasa-kwasan wannan jami’a.

Kwasa-Kwasan Shiraz University of Medical Sciences

Kwasa-Kwasan Shiraz University of Medical Sciences

Cibiyoyin Bincike

_Allergy Research Center
_Clinical Education Research Center
_Orthodontic Research Center
_AIDS Research Center
_Bone and Joint Diseases Research Center
_Non-Communicable Diseases Research Center
_Kidney Disease Research Center
_ Research Center for Maternal and Fetal Diseases
_Breast Disease Research Center
_Oral and Dental Diseases Research Center
_Anesthesia and Special Care Research Center
_Center for Basic Research in Infectious Diseases
_Transplantation and Organ Repair Research Center
_Trauma Research Center
_Medical Imaging Research Center
_Nutrition Research Center
_Minimally Invasive Surgery Research Center
_Ophthalmology Research Center
_Protection Research Center against Ionizing and Non-Ionizing Radiation
_Autoimmunity Research Center
_Psychiatric Research Center
_Biomaterials Research Center
_Aging Research Center
_Oncology Research Center
_Burn and Wound Healing Research Center
_Substance Abuse Research Center
_Autophagy Research Center
_Health Policy Research Center
_ Medicinal and Herbal Chemistry Research Center
_Traditional Medicine and History of Medicine Research Center
_Neuroscience Research Center
_Health Sciences Research Center
_Rehabilitation Science Research Center
_Pharmaceutical Sciences Research Center
_Laboratory Diagnosis Science and Technology Research Center
_Endocrinology and Metabolism Research Center
_Medicinal Plant Processing Research Center
_Stem Cell Technology Research Center
_Cardiovascular Research Center
_Colorectal Research Center
_Gastroenterology and Liver Research Center
_Otorhinolaryngology Research Center
_Community-Oriented Mental Care Research Center
_Health Human Resources Research Center
_Skin Molecular Research Center
_Clinical Microbiology Research Center
_Infertility Research Center
_Nanotechnology Research Center in Drug Delivery
_Nanotechnology Research Center in Drug Delivery
_Clinical Neurology Research Center
_Neonatal Research Center
_Hematology Research Center
_Histomorphometry and Stereology Research Center
_Biotechnology Research Center

Asibitoci

Asibitocin da ke ƙarƙashin Shiraz University of Medical Sciences
_Ibn Sina Psychiatric Hospital
_Ostad Mohrhari Neurological and Psychiatric Hospital
_Amir Oncology Hospital
_Abu Ali Sina Organ Transplantation Hospital
_Hafez Hospital
_Hazrat Ali Asghar Hospital
_Khalili Hospital
_Hazrat Zainab Hospital
_Shahid Faqihi Hospital
_Dr. Chamran Hospital
_Shahid Dastgheib Hospital
_Qutbuddin Shirazi Burn Hospital
_Amirul Mominin Burn Accident and Rehabilitation Hospital
_Namazi Hospital
_Shahid Rajaei Hospital
_Alzahra Heart Hospital
_Shahid Hijazi Hospital
_Shushtri Mother and Child Hospital
_Imam Jafar Sadiq Hospital (Sadat Shahr)
_Imam Hassan Askari Hospital (Zarkan)
_Imam Hassan Mojtabi Hospital (Darab)
_Imam Hossein Hospital (Ardakan)
_Imam Khomeini Hospital (Abadeh)
_Imam Khomeini Hospital (Estehban)
_Imam Reza Hospital (Kamfirouz)
_Imam Sajjad Hospital (brick and board)
_Imam Mohammad Baqir Hospital (Bitumen)
_Imam Musa Kazem Hospital (Hajiabad)
_Imam Mahdi Hospital (Darian)
_Imam Hadi Hospital (Farashband)
_Imam Hadi Hospital (Abadeh Tashk)
_Ba’ath Hospital (Ashkanan)
_Javad Alaimah Hospital (Khorameh)
_Haj Haider Hospital (Lamard)
_Hazrat Fatima Al-Zahra Hospital (Kovar)
_Hazrat Fatemeh Al-Zahra Hospital (Mehr)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Arsanjan)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Euclid)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Bowanat)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Safashahr)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Kazron)
_Hazrat Vali Asr Hospital (Noorabad)
_Seyd Al-Shohda Hospital (Qadrabad)
_Shohada Hospital (Korean)
_Shohada Hospital (Sarostan)
_Shohada Hospital (Niriz)
_Shahid Rezazadeh Hospital (Qaimiyeh)
_Shahid Motahari Hospital (Morodasht)
_Ghaem Hospital (Firouzabad)
_Qamar Bani Hashem Hospital (Beyza)

Abubuwan Alfahari

_Sanya mujallar ƙasa da ƙasa ta Nursing and Midwifery a list ɗin SNIP _Mujallu a shekarar 2019 da 2020 domin karɓar izinin wallafa maƙala a matakin ilimi, karon farko a tarihin buga mujallu na Shiraz University of Medical Sciences a shekara ta 1400
_Samun muƙami sama da ɗaya a bukin ƙasa da ƙasa na Samir G
_Wallafa fitaccen littafin ilimi (wanda Dr Mehdi Jahangiri da abokan aikinsa suka tantance a ƙungiyance) wanda Dr Ismail Sulaimani na makarantar Health ya yi.
_Lambar girma a Kafa tsarin gudanarwa na kiwon lafiya da bunƙasa inganci

Ababen More Rayuwa

Shiraz University of Medical Sciences ta yi tanadin kayan aiki da abubuwan more rayuwa domin amfanin malamai da ɗalibai, abubuwa kamar:
Kayan Wasanni da ke akwai a Shiraz University of Medical Sciences sun haɗa da; koren filin wasan ƙwallon ƙafa, zauren wasanni gama gari, volleyball, basketball, badminton, ɗakin wasan chess, zauren kokawa, zauren wasan tennis, zauren gina jiki a wuraren kwanan ɗalibai, buɗaɗɗun swimming pool guda biyu a makarantar likitanci da Asibitin Namazi, rufaffen swimming pool guda ɗaya, duk domin amfanin ɗalibai.
Wurin Kwana:  Ofishin kula da harkokin wuraren kwanan ɗalibai yana da ma’aikata 97, akwai ɗalibai 3500 a hostel ɗin da ake da su. Wannan jami’ar tana da wuraren kwana (hostel) guda 9 domin ɗalibai mata marasa aure, 4 na ɗalibai maza marasa aure, da kuma hostel biyu na ɗalibai masu iyali, a jimlace tana da hostel 15 kenan.

Kayan aikin Shiraz University of Medical SciencesYanayin Wuri

Shiraz University of Medical Sciences tana nan kusa da wurin shaƙatawa na Shiraz, a titin Karim Khan Zand. Ta fuskar yanayin wuri kuma, jami’ar na kusa da wurare masu muhimmanci kamar Asibitin Shafa , da  Pars Computer Plaza,  da  Pars Hotel,  Neshat Parking,  Hafez Institute of Higher Education,  Farzaneh Garden , da kuma  Masallacin Hazrat Fateme Zahra (as).

Adireshin Shiraz University of Medical Sciences

Adireshi: Shiraz, Titin Zand, daura da titin Falestin, Sakhtman Markazi Shiraz University of Medical Sciences


Tambayoyin da ake yi game da Shiraz University of Medical Sciences

  1. Wasu takardu ake buƙata domin neman admishin a Shiraz University of Medical Sciences?
    Passport, hoto, transcript, certificate na karatu, resume, motivation letter, recommendation letter.
  2. Shin, dole ne ɗalibai su biya kuɗi idan suna so su soke admission ɗinsu?
    Eh, a kowane matakin karatu idan ɗalibai na so su soke karatunsu kwata kwata, dole ne su biya duka kuɗin da ake binsu (tun daga kan kuɗin registration, kuɗin makaranta, kuɗin hostel, kuɗin insurance, da sauransu).

[neshan-map id=”8″]

Related Posts
Leave a Reply