Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Karatu a Tabriz University of Medical Sciences

Karatu a Tabriz University of Medical Sciences

Loading

Garin Tabriz na nan a Gabacin lardin Azarbaijan a yankin arewa maso yammacin Iran, wanda shi ne gari mafi girma na uku a Iran. Ɗaya daga cikin jami’o’in da ke cikin garin Tabriz ita ce Tabriz University of Medical Sciences, wacce take ƙarƙashin kulawar hukumar lafiya, jinya da ilimin likitanci. Tarihi ya nuna cewa, matakin ilimi na wannan jami’ar, malamai da kayan aiki da karatu na Tabriz University of Medical Sciences zasu iya samarwa mutane da yawa cigaba da kuma damar cimma hadafofinsu.

Gabatarwa

An assasa Tabriz University of Medical Sciences a shekarar 1946 [a ƙarshen yaƙin duniya na 2]. Kwalejin ɗalibai maza dake randabawul na Daneshsara shi ne muhallin farko na wannan jami’a, kuma shugabanta na farko shi ne Mr. Jahan Shahlu.
A halin yanzu, akwai ɗalibai 8500, malamai 716, mambobin fakwalti 875 da kuma ɗaliban waje 220 a wannan jami’a. Bincike ya nuna cewa, [1310 مقاله ژورنالی و 2233 مقاله کنفرانسی]maƙalar ilimi guda 3543 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida, maƙala 21477 da aka amince dasu a matakin ƙasa da ƙasa sun fito ne daga wannan jami’a. Wannan jami’a ita ce mamallakiya kuma mawallafiyar mujalla 6 na musamman, sannan ta samu nasarar shirya taruka 12.

Martabar Jami’a

Kamar yadda rahoton hulɗa da jama’a na mataimakin shugaban hukumar bincike da fasaha ya nuna, an fitar da sabon sakamakon tsarin ranking na Shanghai  a shekarar 2023 kuma jami’ar Tabriz University of Medical Sciences (ta samu cigaba saɓanin shekarun baya) tana mastayi na 601_800 a jami’o’in duniya.

Karatu a Tabriz University of Medical SciencesMakarantu

_Makarantar Medicine
_Makarantar Allied Medical Sciences
_Makarantar Dentistry
_Makarantar Pharmacy
_Makarantar Nursing & Midwifery
_Makarantar Public Health
_Makarantar Nutrition and Food Sciences
_Makarantar Modern Medical Sciences
_Makarantar Iranian Medicine
_Makarantar Rehabilitation Sciences
_Makarantar Management and Medical Information
_Jolfa International Campus Faculty

Cibiyoyin Bincike

_Biomedicine
_Research Institute of Stem Cells and Regenerative Medicine
_Research Institute of Clinical Sciences
_Institute of Health Management and Safety Promotion
_Research Institute of Geriatrics
_Applied Research Center of Pharmaceutical Sciences
_Philosophy and History of Medicine Research Center

Cibiyoyin Bincike

_NPMC
_Applied Research Center of Pharmaceutical Sciences
_Biotechnology Research Center
_Tuberculosis and Lung Diseases Research Center
_Pharmaceutical Microtechnology Research Center (nanotechnology)
_Gastroenterology and Liver Research Center
_Nutrition Science Research Center
_Cardiovascular Research Center
_Infectious and Tropical Diseases Research Center
_Hematology, Oncology Research Center
_Neuroscience Research Center
_Women’s Health Research Center
_Center for Educational Research in Medical Sciences
_Immunology Research Center
_Center for the Growth of Technological Units of Pharmaceutical Products

Ƙananan Asibitoci da Ɗakunan Gwaje-Gwaje na Tabriz University of Medical Sciences

_Sheikh Al-Rais Specialized and Super-specialized Clinic
_Asadabadi Specialized and Super Specialized Clinic
_Imam Khomeini Specialized and Super-specialized Clinic
_Specialized and Super-specialized Clinic of Atiyeh
_Azadi Specialized and Super-specialized Clinic
_Baharan Specialized and Super-specialized Clinic
_Pardis Specialized and Super-specialized Clinic
_Salamat Specialized and Super-specialized Clinic
_Sharif Specialized and Super-specialized Clinic
_Specialized and Super-specialized Golgasht
_Milad Specialized and Super-specialized Clinic
_Specialized and Super-specialized Clinic of Noor
_Milad Infertility Center
_Nuclear Medicine, Dr. Mahmoudian
_Dr. Zarghami’s Laboratory
_Dr. Esmaili’s Laboratory
_Genetics laboratory of Dr. Shekhari
_Genetics laboratory of Dr. Mansouri
_Genetics laboratory of Dr. Sakhinia
_Dr. Hosni’s Medical Diagnosis Laboratory
_Medical Diagnosis Laboratory  of Rashtchizadeh
_Physiotherapy of Dr. PishgahiL
_Dr. Sadra’s Densitometry
_Echo and Exercise Test and Spirometry of Sheikh Al-Raees
_EMG and EEG of Sheikh Al Rais

Jadawalin kuɗin makaranta da sauran kuɗaɗe na Tabriz University of Medical Sciences

Kuɗin Makaranta (na shekara 1)Sunan KwasKuɗin Makaranta
M.Sc$3400
M.Sc of Dentistry$7600
Doctor of Medicine(M.D.)$3800
Doctor of Pharmacy (pharm.D)$3800
Doctor of Dental Surgery (D.D.S)$3800
Ph.D$3600
_Bachelor of Medicine and Bachelor of Surgery (M.B.B.S.)$4200

 

Sauran KuɗaɗeSunaFarashi 
Hostel mai gado 2$50 kowace semester
Hostel mai gado 3$44 kowace semester
Hostel mai gado 4$40 kowace semester
Insurance$5 kowace shekara
Breakfast$4 kullum
Abincin Rana$2 kullum
Abincin Dare$2 kullum

Kwasa-Kwasan Tabriz University of Medical Sciences

_General Practitioner
_Dentistry
_Pharmacology
_Nursing
_Physiotherapy
_Midwifery
_Hygienics
_Nutrition
_Laboratory Sciences
_Occupational Therapy
_Traditional Medicine
_Anesthesia
_Operating Room Technology
_Radiology Technology
_Occupational Health and Safety Engineering
_Health Information Technology
_Management of Health Care Services
_Speech Therapy
_Audiology
_Da sauransu

Domin samun cikakken list na kwasa-kwasan da ake yi a Tabriz University of Medical Sciences, ku sauke wannan fayil.

_Kwasa-Kwasan Tabriz University of Medical Sciences

Kwasa-Kwasan Tabriz University of Medical SciencesAbubuwan Alfahari

_Zanen Ƙarshe da gina teburin nazrin gangar jiki mai basira
Zanawa da gina na’urar Automatic Brain Sterotaxic a fannin
nazari   akan kariya daga radiation na mamma a yayin gwaje-gwajen Angiography ta hanyar lissafin tomography ta hanyar amfani da tsaruka daban-daban na sinadarin Bismuth.
_Ɗaukar hoto da na’urar Breast Vascular Phantom don inganta bambance tsakanin tsokoki a zangon infrared na kusa​​
Zanawa da gina na’urar ɗaukaka sauti.
_Zana masarrafar na’urar Electrocardiogram domin bazawa da kuma adana signal ɗin  ECG  a taskar bayanai ta asibiti
_Zanawa   da samar da na’urar Urodynamic don amfanin dabbobi
_Da sauransu

Abubuwan more rayuwa

Babban Laburare:  Wannan laburaren ya fara aiki a shekarar 1987 [lokacin da aka raba hukumar lafiya da likitanci daga hukumar kula da al’adu da karatun gaba da sakandare]. A halin yanzu, babban laburaren jami’ar Tabriz University of Medical Sciences nada girman murabba’in mita 5700. Mutane kamar; ɗalibai, mambobin fakwalti, ma’aikatan jami’a da mataimakansu ne ke amfani da wannan laburaren. Wannan babban laburaren shi keda alhakin kulawa da tsara al’amuran da suka shafi dukkanin laburare da suke ƙarƙashinta.
Hostel: Tabriz University of Medical Sciences nada gine-ginen hostel guda 7, ɗaya daga cikin waɗannan hostel yana cikin jami’ar yayin da saura suke baje a cikin gari.

Kayan aikin Tabriz University of Medical SciencesMuhalli:

Jami’ar Tabriz University of Medical Sciences tana cikin garin Tabriz, shiyyar Golgasht, kafin a ƙarasa titin Golestan, kuma ana aiki dare da rana, har ila yau jami’ar tana kusa da wurare kamar Asibitin Imam Reza, Wurin ajiye ababen hawa na Asibitin Imam Reza (AS), Dental School, Asibitin Dr. Khosrowshahi, The faculty hall of Tabriz University of Medical Sciences da kuma babbar ƙofar shiga Tabriz University – Ƙofar shiga makarantar Dentistry.

Adireshin Tabriz University of Medical Sciences

Adireshi: Babban Titin Azadi – Titin Golgasht – Babban ginin Medical Sciences University


Tambayoyin da ake yawan yi dangane da Tabriz University of Medical Sciences

  1. Wasu irin takardu ake buƙata domin yin rajista a wannan jami’ar?
    Passport, hoto, Script, Result/Certificate, CV, Motivational letter, Recommendation Letter.
  2. Tsawon lokacin jiran amsa bayan yin rajista?
    Ƙaranci kwanakin aiki 65, maƙura kuma kwanakin aiki 90.

[neshan-map id=”5″]

Related Posts
Leave a Reply