Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Karatu a Guilan University of Medical Sciences

Karatu a Guilan University of Medical Sciences

Loading

Guilan University of Medical Sciences ɗaya ce daga cikin jami’o’in gwamnati na Iran a garin Rasht, kuma tana ƙarƙashin kulawar hukumar kula da lafiya da karatun likitanci. A wannan rubutu, za mu yi bayani dangane da yanayin karatu a wannan jami’a. Ku kasance tare da mu.

Gabatarwa

Cibiyar koyarwa ta gaba da sakandare ta farko a Guilan, wadda ta fara aiki a shekarar 1965 ta hanyar buɗe makarantar jinya (school of nursing). An buɗa babbar makarantar nursing a shekarar 1976. Guilan University of Medical Sciences ta fara aiki ne a shekarar 1983 a matsayin kwalejin likitanci a ƙarƙashin jami’ar Guilan, daga bisani a shekarar 1986 bayan kafa hukumar lafiya aka ɓamɓare ta daga jami’ar Guilan ta koma jami’a mai zaman kanta.

Yanzu yanayin karatun gaba da sakandare a lardin Guilan ya haɓaka sosai bisa ga yadda aka san shi a da kafin juyin musulunci. Ta hanyar Idan an kwatanta yanayin karatun likitanci kafin da kuma bayan juyin juya hali na musulunci za a ga cewa a shekarar 1978, makaranta ɗaya ce kawai, makarantar jinya inda ɗalibai 556 ke karatu a fannin nursing da rehabilitation, amma yanzu akwai ɗalibai 5735 a makarantu 8 kamar haka; makarantar medicine, dental, pharmacy, pharmacology, da sauransu da ke karatun kwasa-kwasai daban-daban a matakai mabambanta a jami’ar ta Guilan University of Medical Sciences.

A halin yanzu akwai ɗalibai 4805 da malamai 453 a wannan jami’a. Bayanai sun nuna cewa jami’ar ta wallafa maƙalolin ilimi guda 1729 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida. Jami’ar karatun likitanci ta Guilan ta mallaki lambar yabo, kuma ta wallafa mujalla 5 na musamman, sannan zuwa yanzu ta shirya taruka 7. Baya ga haka, jami’ar ta samu nasarar wallafa maƙala 4061 a matakin ƙasa da ƙasa. A shekarar 2023 ne manazarta da masu bincike na wannan jami’ar suka wallafa mafi yawan maƙalolinsu da muhimman kalmomin “EQUIPMENT” da “MEDICAL EMERGENCY”.

Karatu a Guilan University of Medical Sciences

Martabar Jami’a

A tsarin ranking na ISC, jami’ar Tehran, Tarbiat Modares, Shiraz, Ferdowsi Mashhad, Shahid Beheshti, Tabriz, Isfahan, Payam Noor, Shahid Bahonar Kerman, da jami’ar Guilan, sun zo a matsayi na ɗaya zuwa na goma.

A sabon ranking da tsarin tsarin ranking na Times ya fitar na shekarar 2024, jami’ar likitanci ta Guilan ta samu babban matsayi a tsakanin jami’o’in duniya, a fannoni guda uku; Engineering and IT, Basic Sciences, da Biological Sciences.

A rahoton mataimakin shugaban hukumar bincike da fasaha; Guilan University of Medical Sciences ta samu matsayi na 601-800 a fannin Engineering and IT, matsayi na 801-1000 a fannin Basic Sciences, da matsayi na 801-1000 a fannin Biology.

Kuɗin makarantar Guilan University of Medical Sciences

Makarantu

Tana da makarantu 8 kamar haka:

  • School of Medicine – Rasht
  • Faculty of Dentistry – Rasht
  • Faculty of Pharmacy – Rasht
  • School of Nursing and Midwifery – Rasht
  • School of Health – Rasht
  • School of Nursing and Midwifery – Langrod
  • Paramedical School – Langrod
  • International Campus Faculty – Shiyyar Bandar Anzali

Kwasa-Kwasai

  • Basic Sciences (parasitology, fungi and entomology)
  • Anatomical Sciences (anatomy, histology and embryology)
  • Biochemistry and Medical Physics
  • Language
  • Genetics and Immunology
  • Nutritional Science
  • Physiology
  • Education
  • Microbiology, Virology and Toxin
  • Clinical Department (medical ethics, forensic medicine and poisoning )
  • Orthopedics
  • Neurology and Psychiatry
  • Urology
  • Infectious Diseases
  • Anesthesiology
  • General Medicine
  • Pathology
  • Dermatology
  • General Surgery
  • Neurosurgery
  • Ophthalmology
  • Internal
  • Radiology
  • Obstetrics and Gynecology
  • Emergency Medicine
  • Pharmacology
  • Heart
  • Children
  • Ear, throat, nose and head and neck surgery
  • Neurology
  • Physiotherapy
  • Audiology
  • Orthodontic
  • Children
  • Endodontics
  • Mouth, jaw and facial diseases
  • Pathology of mouth, jaw and face
  • Dental Prostheses
  • Periodontics
  • Restorative
  • Oral and Maxillofacial Surgery
  • Oral and Maxillofacial Radiology
  • Nursing
  • Midwifery
  • Medical Emergency
  • Pharmaceutics
  • Medicinal Chemistry
  • Clinical Pharmacy
  • Pharmacology
  • Toxicology
  • Pharmacognosy
  • Pharmaceutical Biotechnology
  • Nuclear Medicine
  • Health Education and Health Promotion
  • Biostatistics and Epidemiology
  • Environmental Health Engineering
  • Occupational Health and Safety Engineering
  • Laboratory Sciences
  • Anesthesiology
  • Surgery Room
  • Radiology Technology
  • Medical Biotechnology
  • Applied Cell Science

Karatu a Guilan University of Medical Sciences

Cibiyoyin bincike na jami’ar

  • Medical Education
  • Children’s Disease Research Center
  • Urology Research Center
  • Reproductive Health Research Center
  • Otorhinolaryngology Research Center
  • Inflammatory Lung Disease Research Center
  • Eye Diseases Research Center
  • Gastrointestinal and Liver Diseases Research Center
  • Road Trauma Research Center
  • Rheumatology Research Center
  • Cell and Molecular Research Center
  • Headquarters for the Development of Stem Cell Technology and Regenerative Medicine
  • Center for Research on Social Factors Affecting Health
  • Anaesthesiology and Special Care Research Center
  • Porcina Clinical Research Development Unit
  • Razi Clinical Research Development Center
  • Student Research Committee Research Center
  • Cardiovascular Diseases Research Center
  • Healthy Heart Research Center
  • Gilan Cohort Research Center
  • Exploration Research Center
  • Orthopedic Research Center
  • Health and Environment Research Center
  • Medical Biotechnology Research Center
  • Dental Science Research Center
  • Neuroscience Research Center
  • Digestive Cancer Screening and Prevention Research Center
  • Food and Drug Research Center
  • Dermatology Research Center
  • Core of Burn Research and Regenerative Medicine

Asibitocin Guilan University of Medical Sciences

  • 17 Shahrivar
  • Az Zahra (as)
  • Amirul Muminin (as)
  • Poor Sina
  • Dr. Hashmet
  • Razi
  • Shifa
  • Velayat
  • Dr. Pirouz Lahijan
  • Imam Hassan Mojtaba, Foman
  • Imam Khomeini, Somesara
  • Resalat, Masal
  • Salamat, Rostam Abad
  • Shahid Beheshti, Astara
  • Shahid Beheshti, Anzali
  • Shahid Noorani, Talesh
  • Valiasr, Rodbar
  • Shahid Hosein Poor
  • Shahid Ansari, Rodsar
  • Nikoukar, Amlesh
  • Kowsar, Astaneh
  • Imam Reza, Shaft
  • Shohadae Rezvanshahr
  • Ghadir Siyahkal
  • 31 Khordad, Menjil
  • Specialized and Sub-Specialized Clinic, Be’sat
  • Specialized Dental Clinic

Abubuwan More Rayuwa

An buɗa laburaren jami’ar a shekarar 1985, ɗaliban da ke sha’awar amfani da litattafan jami’ar suna zuwa laburare don amfanuwa da su.

Jami’ar na da keɓabtaccen sashe ɗauke da kwamfutoci don amfanuwar ɗalibai.

Har ila yau, jami’ar ta yi tanadin wuraren kwana domin ɗaliban da ke wajen gari.

Karatu a Guilan University of Medical Sciences

Yanayin Wuri

Guilan University of Medical Sciences na nan a garin Rasht, a babbar hanyar Saravan Foman. Tana kusa da wurare kamar Dental College.

Adireshi:

  • Garin Rasht, titin Saravan Foman

     

Shafin jami’a: https://gums.ac.ir

 

Related Posts
Leave a Reply

Your email address will not be published.Required fields are marked *