Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Karatu a Mashhad University of Medical Sciences

Karatu a Mashhad University of Medical Sciences

Loading

Garin Mashhad shi ne babban birnin lardin Khorasan Razavi a yankin arewa maso gabas na Iran. Tsawon lokaci musulmi suna fifita garin Mashhad kasantuwar cewa akwai haramim Imam Rida (as) a cikinsa, sannan Mashhad na karɓar baƙuntar mutane da maziyarta masu yawa a ko wace shekara. Har ila yau, wannan garin yana da muhimmanci sosan gaske ta fuskacin kimiyya da kuma al’adu.
Akwai jami’o’i masu daraja da dama a wannan gari, ɗaya daga cikinsu ita ce Mashhad University of Medical Sciences. A wannan rubutun, muna nufin kawo muku bayanai akan sharuɗan samun karɓuwa da kuma yanayin karatu a wannan jami’ar.

Gabatarwa

An assasa Mashhad University of Medical Sciences a shekarar 1946. Wannan jami’ar tana ɗaya daga cikin jami’o’i da suka fi samun nasara kuma manyan cibiyoyin koyarwa, kiwon lafiya da kuma jinya.
Akwai ɗalibai 8300, malamai 911 da mambobin fakwalti 920 da ke aiki a wannan cibiyar. Bincike ya nuna cewa, maƙalolin ilimi guda 8377 na taruka da wallafe-wallafen cikin gida[5396 مقاله ژورنالی و 2981 مقاله کنفرانسی], guda 20760 da aka amince da su a matakin ƙasa da ƙasa, an samo su ne daga wannan jami’a. Har ila yau, Mashhad University of Medical Sciences ita ce mamallakiya kuma mawallafiyar mujalla 30 na musamman, sannan kuma ta shirya taruka 39.

Martabar Jami’a

A tsarin ranking na Shangai a shekarar 2019, Mashhad University of Medical Sciences ta yi nasaarar samun matsayi na 151-200 a fannin Pharmacy da Pharmaceutical Sciences, matsayi na 151-200 a fannin Public Health, Da kuma matsayio na 301-400 a fannin Clinical Medicine. Wannan muhimmin matsayin abun dubawa ne.
Hakazalika wannan jami’a tana da matsayi na 601-800 a tsarin ranking na Times.

Karatu a Mashhad University of Medical SciencesMakarantu

_Makarantar Public Health
_Nursing and Midwifery
_Makarantar Medicine
_Sashen Paramedical Sciences
_Makarantar Pharmacy
_Makarantar Dentistry
_Makarantar Iranian and Complementary Medicine
_School of Nursing,Guchan .
_Kashmir Health Higher Education Complex
_Dergz Medical Emergency Training Center
_International Campus

Asibitoci

_Asibitin Ibn Sina, Mashhad
_Asibitin Omolbanin, Mashhad
_Asibitin Imam Reza
_Asibitin Omid
_Asibitin Khatam Al-Anbiya, Mashhad
_Asibitin Dr. Sheikh
_Asibitin Dr. Shariati, Mashhad
_Taleghani Accident Hospital, Mashhad
_Asibitin Shahid Hashminejad
_Asibitin Kamyab
_Asibitin Ghaem
_Organ Transplantation Hospital, Mashhad
_Asibitin Razavi
_Asibitin Bint Al-Hadi Sadr, Mashhad
_Asibitin 17 Shahrivar
_Asibitin Pastor
_Asibitin Farabi
_Asibitin Alavi
_Asibitin Yara na Akbar

Cibiyoyin Bincike

Allergy
_Comprehensive Research Laboratory
_Orthopedics
_Application of Biomedicine
_Immunology
_Patient Safety
_Mouth, Jaw and Face Diseases
_Pulmonary Diseases
_Rheumatic Diseases
_Biotechnology
_Bu Ali Research Institute
_Molecular Pathology of Cancer
_Nuclear medicine
_Cancer Surgery
_Endoscopic Surgery
_Vascular Surgery
_Eye
_Targeted Drug Delivery
_Dentistry
_Psychiatry and Behavioral Siences
_Medical Genetics
_Salek skin
_Cancer
_Medical Toxicology
_Metabolic Syndrome
_Sinus and Endoscopic Surgery
_Neuroscience
_Pharmaceutical Sciences
_Social Factors Affecting Health
_Complications of Kidney Transplant
_Refractive Defects of the Eye
_Medicinal Herbal Pharmacology
_Medical Physics
_Infection Control and Hand Hygiene
_Microbial Resistances
_Nursing and Midwifery Care
_UNESCO International Center for Basic Medical Sciences and Human Nutrition
_Religion and Health Research Center
_Dental Materials
_Nano Technology
_Infants
_Comprehensive Stem Cells and Regenerative Medicine
_Biobank
_Growth Centers
_Development Units

_Kuɗin Makarantar Mashhad University of Medical Sciences

Kwas ɗin Karatu Matakin KaratuTsawon lokacin karatuKuɗin makaranta (na shekara)
M.D_Shekara 7$6500
MBBS_Shekara 7$6000
PharmacyMasters (MSc)Shekara 2$2500
PhDShekara 6$5000
Nursing_Shekara 2$2500
MRI_Shekara 2$2500
OptometryMasters (MSc)Shekara 2$2500
PhDShekara 4$7000
Medical PhysicsMasters (MSc)Shekara 2$2500
PhDShekara 4 $5000
Clinical BiochemistryMasters (MSc)Shekara 2$2500
PhDShekara 4$5000

Kwasa-Kwasan karatu

_Optometry
_Radiology Technology
_Laboratory Sciences
_Physiotherapy
_Speech Therapy
_Health Information Technology and Medical Records
_Biotechnology
_Clinical Pharmacy
_Traditional Medicine
_Medicinal Chemistry
_Pharmaceutics
_Pharmacognosy
_Pharmacodynamics and Toxicology
_Drug Control
_Pharmaceutical Nanotechnology
_Orthodontics
_Endodontics
_Oral diseases and diagnosis
_Oral Pathology
_Jaw and Face
_Periodontics
_Dental Prostheses
_Repair
_Oral Surgery
_Jaw and Gums
_Pediatric Dentistry
_Oral and Maxillofacial Radiology
_Oral Health and Social Dentistry
_Iranian Traditional Medicine
_Chinese Medicine and Supplements
_Traditional and Clinical Medicine
Da sauransu…
Ku sauke wannan fayil domin samun cikakken list ɗin kwasa-kwasan karatu.

Kwasa-Kwasan Mashhad University of Medical Sciences

Kwasa-Kwasan Mashhad University of Medical SciencesAbubuwan Alfahari

_Samun matsayi na farko a fannin Pharmaceutical Sciences a Iran.
_Samun matsayi na biyu a Bukin Shahid Motahari, ranking na duniya
_Lashe matsayi na ɗaya da na biyu a taron ƙasa akan amfanin lissafin ƙididdiga a tsarin kiwon lafiya, karo na farko

Abubuwan more rayuwa

Hostel: A harabar ɗalibai ta Mashhad University of Medical Sciences, akwai gine-ginen hostel guda 6 da ɗalibai 2300 (ɗalibai mata 1500) da suke zaune a wurin. An sabunta babban hostel ɗin ɗalibai maza ga baki ɗayansa. Kayan aiki, kayan ɗumama wuri, sanyaya wuri, da magudanar ruwa duk an gama sabunta su gabaɗaya domin amfanin ɗalibai. An kashe kimanin Toman biliyan uku wurin bunƙasa, gyara da shirya wuraren kwanan ɗalibai na University of Medical Sciences a wannan daminar.

Kayan aikin Mashhad University of Medical SciencesMuhalli:

Ƙofar shiga Mashhad University of Medical Sciences  na nan a  unguwar Zakayira ta garin Mashhad, titin Shahid Fakuri. Ta fuskar muhalli, wurin yana kusa da cibiyoyi kamar Soltani Kitchen, Mashhad Rescue Hospital, Taleghani, Asibitin yara na Akbar , da kuma Shahid Fakuri Knowledge and Health Town Vehicle Vaccination Center. Tashar jirgin ƙasa mafi kusa da jami’ar ita ce tashar metro ta Salamat kuma tashar bus mafi kusa ita ce tashar bus ta University of Medical Sciences, wannan ya sauƙaƙe zirga-zirga ga waɗanda basu da ababen hawa.

Adireshin Mashhad University of Medical Sciences

Adireshin Babban ginin jami’a
Titin Shaheed Fakuri, tsakanin Shahid-javan da Randabawul na Ale Shahidi, Shahrake Danesh wa Salamat, Khorasan Razavi, Mashhad

Aireshin Ginin Adminstrative block
:
Titin Daneshgah, Khorasan Razavi,   Mashhad.


Tambayoyin da ake yawan yi

  1. Wasu irin takardu ake buƙata domin yin rajista a Mashhad University of Medical Sciences?
    Passport, Hoto, Scripts, Certificate, CV, Motivation letter, Recommendation letter.
  2. Shin kafin a karɓi ɗalibi ana yi masa wata jarabawa?
    Eh.

[neshan-map id=”12″]

Related Posts
Leave a Reply