Lardin Ilam na nan a kudu maso yammacin ƙasar Iran, kuma shi ne lardi na 22 wurin girma a Iran. Garin Ilam na kewaye da tsaunuka da dazuka, yana kuma da madaidaicin yanayi. Ilam University of Medical Sciences da University of Ilam sune jami’o’i biyu masu muhimmanci na wannan gari. A wannan rubutu, mun kawo muku wasu bayanai game da karatu a wannan jami’a ta Ilam University of Medical Sciences, ku kasance tare da mu.
Gabatarwa
Har zuwa shekarar 1989, cibiyar kiwon lafiya da magani ta yankin ita ke da alhakin kula da lafiyar mutanen wannan lardin. A shekarar1990 aka kafa University of Nursing and Midwifery inda ta fara aikin koyarwa da ɗaliban nursing su 14 a wani gini na haya a titin Pasdaran na garin Ilam. A shekarar 1995, ta hanyar ɗaukar ɗalibai a matakin PhD da kuma ƙara cibiyoyin koyarwa guda 3 na; Health, Paramedicine, da Medicine, aka ƙara mata daraja kuma aka canja sunanta zuwa University of Ilam, daga bisani kuma a shekarar 2006 saboda ayyukanta na ilimi da bincike, da kuma bunƙasa makarantunta na Health da Paramedicine, ta samu ƙarin matsayi daga matsayi na 3 zuwa na 2 sannan aka canja sunanta zuwa Ilam University of Medical Sciences.
A halin yanzu akwai ɗalibai 3826 da malamai 174 a wannan jami’a. Bincike ya nuna cewa zuwa yanzu, wannan jami’a ta wallafa maƙalolin ilimi guda 1017 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida. Jami’ar likitanci ta Ilam ta wallafa mujalla biyu na musamman kuma zuwa yanzu ta shirya taruka 8. Baya ga haka, jami’ar ta samu nasarar wallafa maƙala 3 a matakin ƙasa da ƙasa.A fannin kiwon lafiya da magani, jami’ar na gabatar da ayyukan kula da lafiya ga mutanen lardin Ilam ta hanyar gidajenta na kiwon lafiya guda 197 da cibiyoyin maganinta na ƙauyuka guda 29, na birni guda 33, da kuma dandalinta 39 na kiwon lafiya.
Martabar Jami’a
Jami’ar likitanci ta Ilam na da matsayi na 23 a cikin sauran jami’o’in karatun likitanci 68 na Iran, matsayi na 145 a yankin Asia.
Makarantu
_ School of Medicine
_ School of Dentistry
_ School of Health
_ School of Paramedicine
_ School of Nursing
_ Dehlran Health Higher Education Complex
_ Darehshahr Health Higher Education Complex
_ Abdanan Health Higher Education Complex
Cibiyoyin Nazari
_ Psycho-Social Trauma Research Center
_ Research Center for Common Human Diseases
_ Biotechnology and Medicinal Plants Research Center
_ Clinical Microbiology Research Center
_ Non-Communicable Diseases Research Center
_ Health and Environment Research Center
_ Health Technology Growth Center
_ Clinical Research Development Unit of Imam Khomeini Hospital (RA)
_ Clinical Research Development Unit of Shahid Mostafa Khomeini Hospital
_ Clinical Research Development Unit of Ayatollah Taleghani Hospital
_ Tuberculosis and Lung Diseases Research Center
Kuɗin Makarantar Ilam University of Medical Sciences
Asibitoci
_ Imam Khomeini Educational and Medical Center
_ Shahid Mostafa Khomeini Educational and Therapeutic Center
_ Ayatollah Taleghani Educational and Therapeutic Center
_ Imam Ali (AS) Hospital, Sarablah
_ Imam Reza (AS) Hospital, Ivan
_ Imam Hossein (AS) Hospital, Mehran
_ Shohadae Dehlran Hospital
_ Waliasr Hospital (AF) Dere Shahr
_ Rasul Akram (S) Hospital Abdanan
_ Razi Medical Education Center
Sansanonin Kiwon Lafiya
_ Ilam City Health Center
_ Sirvan Health and Treatment Network
_ Ivan Health and Treatment Network
_ Mehran Health and Treatment Network
_ Mehran Border Terminal
_ Malekshahi Health and Treatment Network
_ Dehlran Health and Treatment Network
_ Dareh Shahr Health and Treatment Network
_ Abdanan Health and Treatment Network
_ Badreh Health and Treatment Network
_ Cherdavel Health and Treatment Network
Helilan Health and Treatment Network
_ Chavar Health and Treatment Network
Sassan koyarwa (Departments)
School of Medicine:
Sassan koyarwa na Basic Sciences
_ Anatomical Sciences
_ Immunology
_ Clinical Biochemistry
_ Genetics
_ Physiology
_ Islamic Teachings
_ Bacteriology
_ Nutrition
_ Department of Pharmacology
Sassan koyarwa na Clinical Sciences:
_ Urology
_ Cardiovascular
_ Neurological Diseases
_ Anesthesia
_ Pharmacology
_ Children
_ Social Medicine
_ Ear Nose and Throat
_ General Surgery
_ Skin
_ Internal
_ Forensic Medicine
_ Neurosurgery
_ Ophthalmology
_ Infectious and Tropical Diseases
_ Radiology
_ Pathology
_ Orthopedics
_ Obstetrics and Gynecology
_ Psychiatry
Dental College:
_ Orthodontic
_ Pediatric Dentistry
_ Endodontics
_ Oral and Maxillofacial Surgery
_ Dental Prostheses
_ Dental Pathology
_ Oral and Maxillofacial Radiology
_ Gum Surgery
_ Restorative Dentistry
_ Oral and Dental Diseases
School of Paramedicine:
_ Anesthesia
_ Surgery Room
_ Laboratory Science
_ Department of Parasitology
_ Laboratory Hematology and Blood Transfusion Science
School of Health:
_ Biostatistics
_ Epidemology
_ General Hygiene
_ Biology and Control of Disease Vectors
_ Environmental Health Engineering
_ Occupational Health and Safety Engineering
_ Health Management and Economics
School of Nursing and Midwifery:
_ Nursing Department
_ Midwifery Department
Abubuwan more rayuwa na Ilam University of Medical Sciences
Ilam University of Medical Sciences na daga cikin jami’o’in da ke da ɗalibai daga mabambantan garuruwa, saboda haka jami’ar ta tanadi wuraren kwana (hostel) domin sauƙaƙe ma baƙin ɗalibai.
Ɗaliban wannan jami’a za su iya tuntuɓar asusun welfare na jami’ar don karɓar bashin ɗalibai.
Har ila yau, Ilam University of Medical Sciences na da wuraren wasanni da dama a ɓangarori daban-daban.
Yanayin Wuri
Ilam University of Medical Sciences na nan a unguwar Rize Vandi ta garin Ilam, a Meidane Fatehan Mimak, titin Jamhori, titin Gohari. Jami’ar na kusa da wurare kamar; kasuwar kujeru ta Mahestan, Kebabi Heshmat, Nabi Sesmony, Taskin Pysiotherapy and Hydrotherapy, da kuma Kindergarten na Golhaye Shadi.
Saduwa da Jami’a
Adireshin babban ofishinta: Ilam, farkon gadar ƙasa ta Shahid Keshroe, titin Azadi
Adireshin harabar jami’a: Ilam, Bangnejab, titin Pajohesh, Ilam University of Medical Sciences Campus
Shafin yanar gizo: https://www.medilam.ac.ir
Tambayoyin da aka yi game da karatu a jami’ar Ilam University of Medical Sciences
از کتابخانه دانشگاه چگونه استفاده کنم ؟
براي استفاده از کتابخانه بايد ابتدا عضويت خود را تاييد کنيد.
در پورتال کتابخانه به چه منابع و اطلاعاتي دسترسي دارم ؟
در اين پورتال به کتابخانه شخصي ، جستجوي منابع فارسي و لاتين ، دريافت متن مقالات فارسي و لاتين ، راهنماها ، قفسه مجازي و … دسترسي خواهيد داشت .