Karatu a Alzahra University
Jami’ar Al Zahra University jami’a ce ta mata zalla a ƙauyen Vanak da ke Tehran, an assasa ta a shekarar 1964. A farkon assasa ta, jami’ar ta fara aiki da ɗalibai 90 da sunan “Higher School for Girls”, inda ake gabatar da fannonin karatu daban-daban irin su foreign language translation, secreterial studies, psychology, da home economics. Karatu a Alzahra University kan iya samar da mafari mai kyau ga baƙin ɗalibai mata, ta hanyar samar musu da muhallin karatu mai cike da aminci.
Gabatarwa
An sanya wa wannan cibiya sunan “Alzahra University” (wato Jami’ar Al-Zahra) ne a shekarar 1977, inda ta ci gaba da ayyukanta na koyarwa da makarantu guda 4: Basic Sciences, Literature, Management, da Economics. A shekarar 1986 ne aka sake tsara waɗannan makarantun zuwa: makarantar Basic Sciences, Social & Economic Sciences, Literature, da Arts. Zuwa 1994 kuma aka assasa makarantar educational sciences & psychology, physical education & sports science, da engineering.
A 2001, bayan samun izinin ma’aikatar ilimi, makarantar theology & literature ta rabu biyu zuwa: kwalejin literature, languages, and history, da kwalejin theology. A 2014 bayan raba kwalejin basic sciences zuwa makarantu uku na: mathematics, biological sciences, da chemistry, yawan makarantun wannan jami’a ya ƙaru zuwa 10.
Martabar Alzahra University
Jami’ar Alzahra ta samu matsayi na 201 – 300 tsakanin jami’o’i 460 na duniya a shigarta ta farko cikin tsarin ranking na Times Higher Education. A wannan ranking ɗin, jami’ar Sharif University of Technology ta zo ta biyu a tsakanin jami’o’in ƙasar Iran, inda Iran University of Medical Sciences ta zo ta ɗaya. Jami’o’i 12 daga ƙasar Iran suka samu shiga wannan ranking ɗin.
Kuɗin Makatantar Alzahra University
Makarantu
- Faculty of Literature
- Faculty of Theology
- Faculty of Physical Education
- Faculty of Social and Economic Sciences
- Faculty of Educational Sciences and Psychology
- Faculty of Mathematical Sciences.
- Faculty of Biological Sciences
- Faculty of Physics and Chemistry
- Faculty of Engineering
- Art Department
Kwasa-Kwasai
- Quranic Sciences and Hadith
- Islamic Philosophy and Wisdom
- History of Islamic Culture and Civilization
- Religions and Mysticism
- Jurisprudence and Foundations of Islamic Law
- Economics
- Accounting
- Law
- Social Sciences
- Management
- Women’s and Family Studies
- Sports Physiology with Applied and Pure Concentrations
- Motor Behavior with Concentrations in Learning and Motor Control
- Sports Management with a focus in Sports Facilities and Venues Management
- Physics with All Orientations (Physics, Engineering Physics, Atomic and Molecular Physics, Condensed Matter, etc.)
- Chemistry with All Orientations (Pure, Applied, Organic Chemistry, Analytical Chemistry, etc.)
- General Psychology
- Clinical Psychology
- Educational Psychology
- Exceptional Child Education Psychology
- Philosophy of Education
- Education Management
- Educational Science
- Information and Knowledge Studies
- Computer Software Engineering Trends
- Computer Engineering – Information Technology
- Computer Engineering – Artificial Intelligence
- Information Technology Engineering – Information Systems
- Mechanical Engineering
- Electrical Engineering
- Civil Engineering
- Industrial Engineering
- Video Connection
- Handicrafts