[gtranslate]
Mashhad, Meidane Shari'ati, kafin a ƙarasa layin Ahmad 1, Block na 15
Search

Saƙon Jagoran Juyin Musulunci ga Ɗaliban America

Saƙon Jagoran Juyin Musulunci ga Ɗaliban America

Loading

Hausa

Ina isar da wannan wasiƙa zuwa ga matasannan waɗanda farkakken lamirinsu ya jagorance su zuwa ga motsawa domin kare raunanan yara da mata na al’ummar Gaza.
Ya ku matasan ɗalibai na ƙasar Amurka! Wannan saƙonmu ne na tausayawa da kuma nuna goyon baya a gareku. A daidai yanzu kuna a ɓangare na gaskiya na tarihin da yake ƙoƙarin aukuwa.

Yanzu kun samar da wani sashe na gwagwarmaya a ƙarƙashin matsin lamba irin na zalunci na gwamnatinku wadda ke kare haramtacciya kuma azzalumar daular sahayuniyawa a bayyane – haƙiƙa kun fara wani yunƙuri mai daraja.

Goshin gwagwarmaya ya shafe shekaru masu yawa yana faɗa da irin wannan hamasar taku ta yanzu, daga wuri mai nisa. Manufar wannan faɗan shi ne taka wa zalunci birki, zaluncin da wani sansanin ‘yan ta’adda mara tausayi ke yi a bayyane da sunan “Sahayuniyawa”, sun dira a kan al’umar falasɗinu tun shekaru da dama inda suka saka su cikin baƙar azabtarwa da musgunawa baya ga ƙwace musu ƙasa. Kisan ƙare-dangi da gwamnatin sahayuniyawa ƴan wariyar launi ke yi a yau, cigaba ne na baƙin zaluncin da suka fara gomman shekaru da suka gabata.

Falasɗinu ƴantacciyar ƙasa ce wadda ke ɗauke da al’ummar musulmi, kiristoci, da yahudawa tsawon lokaci. Bayan yaƙin duniya ne sansanin yahudawa ƴan jari-hujja suka riƙa shigo da dubban ƴanta’adda cikin ƙasar tare da taimakon gwamnatin Birtaniya; haka suka riƙa farmakar birane da ƙauyukansu suka kashe mutane masu yawa suka kora wasu zuwa maƙotan ƙasashe, suka ƙwace gidaje da kasuwanni da gonakinsu, daga ƙarshe suka kafa wata haramtacciyar ƙasa a cikin falasɗinu, wai sunanta Isra’ila.

Bayan taimakon gwamnatin Birtaniya na farko, babbar mai marawa wannan haramtacciyar gwamnati baya gwamnatin America ce wadda ta ci gaba da basu duk wata gudunmawa ta siyasa, ta kuɗi, da ta makamai hatta ta haramtattun hanyoyi, haka ta buɗa musu hanyar ƙera makaman nukiliya.

Gwamnatin Sahayuniyawa ta yi amfani da siyasar “Damtsen ƙarfe” a kan raunanan al’ummar falasɗinu tun daga farko, ta yi watsi da duk wata kima ta ƴan’adamtaka da ta addini, rashin tausayinta a kullum sai daɗa gaba yake yi.

Ko sau ɗaya Amurka da ƙawayenta ba su nuna damuwa game da irin wannan ta’addanci da da zaluncin da haramtacciyar gwamnatin Sahayuniyawa ke yi ba. A yanzun ma kalaman Amurka game da munanan laifukan ta’addanci da ke faruwa a Gazza sun fi kama da na ƙarya.

Sai tsinin gwagwarmaya ya tsiro daga tsakiyar wannan duhun mai yanke ƙauna, wanda samar da jamhuriyar musulunci a Iran ya faɗaɗa kuma ya ƙarfafa shi.

Manyan ƙusoshin Sahayuniyawa na duniya wanda su ke juya mafi yawan kafafen yaɗa labarai na Amurka da sauran ƙasashen turai, za ku samu waɗannan kafafen ko dai nasu ne ko kuma sun tasirantu da ƙarfin kuɗi da cin hancinsu, sun kira wannan gwagwarmaya ta ƴan’adamtaka da jarumta da sunan ta’addanci! Shin al’ummar da ke kare kansu daga zaluncin mamaya da gwamnatin Sahayuniyawa ke yi musu a cikin ƙasarsu ne ƴan ta’adda? Ko taimakon wannan al’umma da ƙarfafa mata gwiwa ne za a kira da taimakon ta’addanci?

Shuwagabannin mulkin mallaka na duniya hatta manufofin ɗan’adam ba sa tausayawa. Gwamnatin ta’addanci kuma mara tausayi ta Isra’ila sai iƙirarin kare-kansu suke yi a yayin da suke kiran ƴan gwagwarmayar falasɗinawa masu neman ƴanci da haƙƙinsu, da kuma kare kansu da suna “ƴanta’adda”!

Ina so ne in baku tabbacin cewa yanzu yanayin yana kan sauyawa ne. Akwai makomar da ke jiran wannan muhimmin yankin na gacin Asia. Lamirori da yawa sun farka a duniya kuma gaskiya na kan bayyana. Yunƙurin gwagwarmaya ya yi ƙarfi kuma zai ci gaba da ƙara ƙarfi. Tarihi kuma na kan canzawa.

Baya ga ku ɗaliban jami’o’in ƙasar Amurka, a wasu ƙasashen ma jami’o’i da al’ummomi sun yunƙra. Rakiya da goyon bayan malaman jami’a gare ku ɗalibai wani abu ne mai mahimmanci kuma mai tasiri. Wannan zai iya taimakawa wajen sassauta takurawa da mastin ƴansanda a gareku. Ya ku waɗannan matasa, ku sani nima ina tausaya muku kuma ina girmama yunƙurinku.

Darasin da Al-Ƙur’ani ya koya wa musulmi da sauran mutanen duniya shi ne tsayuwa a kan tafarkin garkiya. فَاستَقِم کَما اُمِرت؛ koyarwar Al-Ƙur’ani game da mu’amalar mutane ita ce: Kada ku yi zalunci kuma kada a zalunce ku: لا تَظلِمونَ وَ لا تُظلَمون.
Ta hanyar koyo da aikata wannan umarni da ɗaruruwan irinsa, gwagwarmaya za ta ci gaba da tafiya kuma za ta yi nasara da izinin Allah.

Ina baku shawara da ku nemi sanin Al-Ƙur’ani.

Sayyed Ali Khamena’ei
5/3/1403
 

English

I am writing this letter to the young people whose awakened conscience has moved them to defend the oppressed women and children of Gaza.

Dear university students in the United States of America, this message is an expression of our empathy and solidarity with you. As the page of history is turning, you are standing on the right side of it.

You have now formed a branch of the Resistance Front and have begun an honorable struggle in the face of your government’s ruthless pressure—a government which openly supports the usurper and brutal Zionist regime.

The greater Resistance Front which shares the same understandings and feelings that you have today, has been engaged in the same struggle for many years in a place far from you. The goal of this struggle is to put an end to the blatant oppression that the brutal Zionist terrorist network has inflicted on the Palestinian nation for many years. After seizing their country, the Zionist regime has subjected them to the harshest of pressures and tortures.

The apartheid Zionist regime’s genocide today is the continuation of extreme oppressive behavior which has been going on for decades. Palestine is an independent land with a long history. It is a nation comprised of Muslims, Christians, and Jews.

After the World War, the capitalist Zionist network gradually imported several thousand terrorists into this land with the help of the British government. These terrorists attacked cities and villages, murdered tens of thousands of people and pushed out multitudes into neighboring countries. They seized their homes, businesses and farmlands, formed a government in the usurped land of Palestine and called it Israel.

After England’s initial help, the United States became the greatest supporter of this usurper regime, ceaselessly providing it with political, economic and military support. In an act of unforgivable recklessness, the United States even opened the way and provided assistance for the regime’s production of nuclear weapons.

The Zionist regime used an iron-fist policy against the defenseless people of Palestine from the very beginning and has, day by day, intensified its brutality, terror and repression in complete disregard of all moral, human and religious values.

The United States government and its allies refused to even frown upon this state terrorism and ongoing oppression. And today, some remarks by the US government regarding the horrific crimes taking place in Gaza are more hypocritical than real.

The Resistance Front emerged from this dark environment of despair, and the establishment of the government of the Islamic Republic of Iran expanded and fortified it.

The global Zionist elite – who owns most US and European media corporations or influences them through funding and bribery – has labeled this courageous, humane resistance movement as “terrorism”.

Spanish

Escribo esta carta para esos jóvenes cuya conciencia despierta los ha movido a la defensa de las mujeres y los niños oprimidos de Gaza.

¡Queridos jóvenes estudiantes de los Estados Unidos de América! Este es un mensaje de concordia y solidaridad de nosotros con ustedes. Están ustedes ahora en el lado correcto de la historia, cuyas páginas están pasando ante nosotros.

Ustedes conforman hoy una parte del Frente de la Resistencia y, bajo la presión brutal de su gobierno, que defiende abiertamente al despiadado régimen usurpador sionista, han iniciado un combate honroso.

En un lugar lejano, el gran Frente de la Resistencia lucha desde hace años con esa misma comprensión y esos sentimientos que ustedes tienen hoy. El objetivo de esa lucha es detener la injusticia flagrante que desde hace años perpetra contra el pueblo de Palestina una despiadada red terrorista llamada sionismo, que, tras apoderarse de su país, tiene a dicho pueblo sometido a las más extremas presiones y torturas.

El actual genocidio del régimen sionista de apartheid es la continuación de su cruelísima conducta en las décadas pasadas.

Palestina es un territorio soberano, con un pueblo formado por musulmanes, cristianos y judíos y dotado de una larga historia.

Ayudados por el gobierno de Inglaterra, los capitalistas de la red sionista fueron introduciendo en ese territorio tras la Guerra Mundial a varios miles de terroristas. Atacaron sus ciudades y pueblos; mataron a millares de personas, o bien las expulsaron a los países colindantes; les arrebataron casas, mercados y cultivos, y, en el territorio usurpado de Palestina instauraron un estado llamado “Israel”.

Tras la ayuda inicial de Inglaterra, el mayor patrocinador de ese régimen usurpador es el gobierno de los Estados Unidos de América, que le ha seguido proporcionando apoyo político, económico y armamentístico ininterrumpidos; con una imprudencia imperdonable, le abrió incluso el camino a la producción de armas nucleares y lo ayudó en ese proceso.

Desde el primer día, el régimen sionista llevó a la práctica contra el pueblo indefenso de Palestina la política del puño de hierro y, haciendo caso omiso de todos los valores de la conciencia, de la humanidad y de la religión, ha ido sumando día a día inclemencia, asesinatos y represión.

El gobierno de Estados Unidos y sus asociados ni siquiera fruncieron el ceño ante ese terrorismo de estado y esa continua iniquidad, e incluso hoy, ante el espantoso crimen de Gaza, en algunas declaraciones del gobierno de Estados Unidos hay más hipocresía que realidad.

El Frente de la Resistencia emergió de las entrañas de esa atmósfera sombría y desesperada, y la constitución en Irán de la República Islámica lo amplió y le brindó capacidades.

Los dirigentes del sionismo internacional, de los cuales la mayoría de las empresas de medios de comunicación de Estados Unidos y Europa, o bien son propiedad, o bien están bajo la influencia de su dinero y sus sobornos, presentan como terrorismo esa valerosa y humana resistencia. ¿Acaso es terrorista un pueblo que, en una tierra que le pertenece, se defiende frente a los criminales ocupantes sionistas? ¿Acaso puede considerarse ayuda al terrorismo ayudar por humanidad a ese pueblo y fortalecer sus brazos?

Los dirigentes de la violenta dominación mundial no tienen piedad siquiera de los conceptos mundanos. Fingen que el régimen despiadado y terrorista de Israel se defiende a sí mismo y llaman terrorista a la Resistencia palestina, que defiende su libertad, su seguridad y su derecho a la autodeterminación.

Yo quiero darles a ustedes la certeza de que hoy la situación está cambiando. Otro destino aguarda a la sensible región de Asia Occidental. Muchas conciencias han despertado a escala mundial, y la verdad se está haciendo patente.

Por su parte, el Frente de la Resistencia se ha fortalecido y se fortalecerá aún más.

Las páginas de la historia están pasando frente a nosotros.

Además de ustedes, estudiantes de decenas de universidades en los Estados Unidos, se han puesto también en pie las universidades y la gente de otros países. Que profesores de universidad les brinden solidaridad y apoyo es un acontecimiento trascendente e influyente, que puede resultar hasta cierto punto tranquilizador frente a la crudeza de la acción policial del gobierno y a las presiones que se ejercen sobre ustedes. También yo me solidarizo con ustedes los jóvenes y alabo su firmeza.

La lección que nos da el Corán a los musulmanes y a todas las gentes del mundo es de firmeza en el camino del Bien: “Mantente firme como te ha sido ordenado” (11:112). Y la lección del Corán sobre las relaciones humanas es la siguiente: no cometan injusticias ni se sometan a la injusticia. “No oprimiréis y no seréis oprimidos” (2:279). Extendiéndose y cumpliendo esas órdenes y cientos de otras similares, el Frente de la Resistencia sigue adelante y se alzará con la victoria, con el permiso de Dios.

Bengali

আমি এই চিঠিটি সেই তরুণদের উদ্দেশে লিখছি যাদের জাগ্রত বিবেক তাদেরকে গাজার নির্যাতিত নারী ও শিশুদের রক্ষায় এগিয়ে আসতে উদ্বুদ্ধ করেছে।

যুক্তরাষ্ট্রের প্রিয় তরুণ শিক্ষার্থীরা! এটি তোমাদের প্রতি আমার সহানুভূতি এবং সংহতির বার্তা। তোমরা ইতিহাসের এই পর্যায়ের সঠিক পক্ষটিকে বেছে নিয়েছ, যে ইতিহাস ক্রমেই সামনের দিকে এগিয়ে যাচ্ছে। তোমরা একটা প্রতিরোধ ফ্রন্ট গড়ে তুলেছ এবং দখলদার ও নির্দয় ইহুদিবাদী ইসরাইলের প্রকাশ্য সমর্থক মার্কিন সরকারের নিষ্ঠুর চাপের মধ্যে থেকেও একটা সম্মানজনক সংগ্রাম শুরু করেছ। তোমরা যে উপলব্ধি ও অনুভূতি নিয়ে সংগ্রাম করছ ঠিক সেই উপলব্ধি ও অনুভূতি নিয়েই তোমাদের থেকে অনেক দূরবর্তী অঞ্চলে বিশাল এক প্রতিরোধ ফ্রন্ট বছরের পর বছর ধরে সংগ্রাম করছে। এই সংগ্রামের লক্ষ্য হলো- প্রকাশ্য জুলুম বন্ধ করা যা ‘জায়নবাদী’ নামক সন্ত্রাসী ও নির্দয় নেটওয়ার্ক ফিলিস্তিনি জাতির উপর বহু বছর ধরে চালিয়ে আসছে এবং তাদের দেশ দখল করার পর তাদের ওপরই চরম নির্যাতন ও নিপীড়ন চালাচ্ছে। বর্ণবাদী ইসরাইল আজ যে গণহত্যা চালাচ্ছে তা গত কয়েক দশক ধরে চলমান চরম জুলুম ও নিষ্ঠুরতারই ধারাবাহিকতা।

মুসলিম, খ্রিস্টান ও ইহুদিদের নিয়ে গঠিত একটি জাতির স্বাধীন ভূখণ্ড হলো ফিলিস্তিন এবং এর দীর্ঘ ইতিহাস রয়েছে। বিশ্বযুদ্ধের পর জায়নবাদী নেটওয়ার্কের পুঁজিবাদীরা ব্রিটিশ সরকারের সহায়তায় ধীরে ধীরে কয়েক হাজার সন্ত্রাসীকে এই ভূখণ্ডে নিয়ে আসে; তারা শহর ও গ্রামে হামলা চালিয়ে হাজার হাজার মানুষকে হত্যা অথবা তাদেরকে প্রতিবেশী দেশগুলোতে চলে যেতে বাধ্য করে। তারা সেখানকার মানুষের কাছ থেকে তাদের বাড়িঘর, বাজার ও ক্ষেত-খামার কেড়ে নেয় এবং দখলকৃত ফিলিস্তিনি ভূখণ্ডে ‘ইসরাইল’ নামে একটি সরকার প্রতিষ্ঠা করে।

প্রথম ব্রিটিশ সাহায্যের পরে এই দখলদার সরকারের সবচেয়ে বড় পৃষ্ঠপোষক হলো মার্কিন যুক্তরাষ্ট্র যারা দখলদারদেরকে নিরবচ্ছিন্নভাবে রাজনৈতিক ও অর্থনৈতিক সমর্থনের পাশাপাশি অস্ত্র সরবরাহ অব্যাহত রেখেছে, এমনকি ক্ষমার অযোগ্য অসাবধানতার সাথে পারমাণবিক অস্ত্র তৈরির পথ খুলে দিয়েছে এবং এ ক্ষেত্রে সাহায্য করে যাচ্ছে।

প্রথম দিন থেকেই জায়নবাদী ইসরাইল ফিলিস্তিনের অসহায় জনগণের বিরুদ্ধে ‘লৌহ মুষ্টি’ নীতি অবলম্বন করেছে। তারা সব ধরণের বিবেক-বিবেচনা এবং মানবীয় ও ধর্মীয় মূল্যবোধকে উপেক্ষা করে দিন দিন বর্বরতা, সন্ত্রাস ও নিপীড়ন বৃদ্ধি করেছে। মার্কিন সরকার ও অন্য

সহযোগীরা এই রাষ্ট্রীয় সন্ত্রাস ও জুলুমের বিরুদ্ধে ন্যূনতম ভ্রুকুটিও প্রদর্শন করেনি। এখনও গাজায় চলমান ভয়াবহ অপরাধ সম্পর্কে মার্কিন সরকারের কিছু বক্তব্য অবাস্তব এবং ভণ্ডামিপূর্ণ। এমনি এক অন্ধকারাচ্ছন্ন ও হতাশাজনক পরিবেশ থেকে প্রতিরোধ ফ্রন্টের উদ্ভব হয় এবং ইরানে ইসলামি প্রজাতন্ত্র গঠিত হওয়ার পর তা এই ফ্রন্টকে বিস্তৃত ও শক্তিশালী করে তোলে। আন্তর্জাতিক জায়নবাদের নেতারা এই মানবিক ও সাহসী প্রতিরোধকে সন্ত্রাসবাদ বলে ঘোষণা করেছে। আর এই জায়নবাদী নেতারাই আমেরিকা ও ইউরোপের বেশিরভাগ মিডিয়া কোম্পানির মালিক অথবা এসব কোম্পানিতে তাদের অর্থ ও ঘুষের প্রভাব রয়েছে। যে জাতি ইহুদিবাদী হানাদারদের অপরাধের মোকাবেলায় নিজ ভূমিতে আত্মরক্ষা করে সে কি সন্ত্রাসী?! আর এমন জাতিকে মানবিক সাহায্য দেওয়া এবং তাদের হাতকে শক্তিশালী করা কি সন্ত্রাসবাদের প্রতি সাহায্য বলে বিবেচিত হতে পারে?

বিশ্ব আধিপত্যবাদের বিদ্বেষী নেতারা মানবতাকে পরোয়া করে না। তারা এমন ভান করে যে, নিষ্ঠুর ও সন্ত্রাসী ইসরাইল আত্মরক্ষায় নিয়োজিত রয়েছে; আর স্বাধীনতা, নিরাপত্তা এবং আত্মনিয়ন্ত্রণের অধিকার প্রতিষ্ঠার জন্য প্রতিরোধ গড়ে তোলা ফিলিস্তিনিরা সন্ত্রাস করছে। তাদেরকে সন্ত্রাসী বলা হচ্ছে। আমি তোমাদেরকে এই বলে আশ্বস্ত করতে চাই যে, পরিস্থিতির পরিবর্তন হচ্ছে। পশ্চিম এশিয়ার সংবেদনশীল অঞ্চলের জন্য নতুন ভবিষ্যৎ অপেক্ষা করছে। বিশ্বব্যাপী অনেক বিবেক জাগ্রত হয়েছে এবং সত্য প্রকাশ পাচ্ছে।

প্রতিরোধ ফ্রন্ট শক্তিশালী হয়েছে এবং আরও শক্তিশালী হবে।

ইতিহাসও বদলে যাচ্ছে।

তোমরা অর্থাৎ মার্কিন যুক্তরাষ্ট্রের বহু বিশ্ববিদ্যালয়ের শিক্ষার্থীরা ছাড়াও অন্যান্য দেশের বিশ্ববিদ্যালয় ও জনগণ প্রতিবাদমুখর হয়ে উঠেছে। তোমাদের প্রতি বিশ্ববিদ্যালয়ের অধ্যাপকদের সহযোগিতা ও সমর্থন একটি গুরুত্বপূর্ণ ও প্রভাবশালী ঘটনা যা সরকারের পুলিশি পদক্ষেপের তীব্রতা ও চাপের মোকাবেলায় কিছুটা স্বস্তিদায়ক। আমি তোমাদের প্রতি অর্থাৎ তরুণদের প্রতি সহানুভূতি জানাই এবং তোমাদের দৃঢ়তাকে সম্মান করি। আমাদের অর্থাৎ মুসলমানদের জন্য এবং বিশ্বের সকল মানুষের জন্য কুরআনের শিক্ষা হলো সত্যের পথে অবিচল থাকা: ‘কাজেই আপনি যেভাবে আদিষ্ট হয়েছেন তাতে অবিচল থাকুন’ (সূরা হুদ,আয়াত ১১২)। আর মানব সম্পর্কের বিষয়ে কোরানের শিক্ষা হলো-‘অত্যাচার করবেন না এবং অত্যাচারিত হবেন না’ (সূরা বাকারা, আয়াত ২৭৯)। এই আদেশসহ এ ধরণের আরও শত শত আদেশ রপ্ত করার পাশাপাশি সেগুলো অনুসরণের মাধ্যমে প্রতিরোধ ফ্রন্ট এগিয়ে যাচ্ছে এবং আল্লাহর ইচ্ছায় বিজয় অর্জন করবে। আমি তোমাদেরকে কুরআনের সাথে পরিচিত হওয়ার পরামর্শ দিচ্ছি।#

Italian

Nel nome di Dio, il Clemente, il Misericordioso

 

Scrivo questa lettera a quei giovani che in virtù della loro coscienza sveglia e desta si sono adoperati per la difesa delle donne e dei bambini oppressi di Gaza.

Cari giovani studenti negli Stati Uniti! Questo è il messaggio che collega i nostri ed i vostri cuori. In questo momento, voi, vi trovate dalla parte giusta della Storia, mentre questa pagina sta per essere voltata.

Voi, in questo momento, fate parte del fronte della Resistenza, ed avete iniziato una lotta dignitosa sotto la pressione senza pietà del vostro governo, che difende palesemente il regime usurpatore e senza pietà dei sionisti.

Lontano da voi, ma con la stessa percezione e gli stessi sentimenti, esiste un grande fronte della Resistenza, che lotta da anni. L’obiettivo di questa lotta è fermare la chiara ingiustizia che una rete terrorista e senza pietà, dal nome sionismo, ha imposto da anni fa al popolo palestinese, e dopo aver conquistato la sua terra, gli ha imposto le peggiori pressioni e torture.

Il genocidio di oggi del regime dell’Apartheid sionista, è il proseguimento di quel comportamento fortemente ingiusto iniziato decenni prima.

La Palestina è una terra indipendente con un popolo formato da musulmani, cristiani ed ebrei, con una lunga storia alle spalle.

I grandi capitalisti sionisti, dopo la guerra mondiale, aiutati dal governo inglese, hanno introdotto gradualmente in questa terra, migliaia di terroristi; hanno attaccato città e villaggi; hanno ucciso decine di migliaia di persone e molte altre le hanno costrette a fuggire nei Paesi vicini; hanno sottratto loro case, mercati e terreni agricoli, ed hanno formato nella terra occupata e rubata della Palestina, un governo detto Israele.

Il più grande sostenitore di questo regime usurpatore, dopo gli aiuti iniziali dell’Inghilterra, è stato il governo degli Stati Uniti d’America, che ha proseguito senza sosta a sostenere questo regime, sotto il profilo politico, economico e degli armamenti, ed in più, con azioni sprovvedute ed imperdonabili, ha fatto in modo che tale regime acquisisca la capacità di produrre armi nucleari.

Il regime sionista, dal primo giorno, ha adoperato la politica del pugno di ferro nei confronti del popolo indifeso della Palestina, e senza prendere in considerazione i valori umani, religiosi e la coscienza, ha incrementato sempre più il terrore, l’oppressione e le azioni spietate contro questo popolo.

Il governo americano ed i suoi partner, si sono persino rifiutati di inarcare le ciglia dinanzi a questa forma di terrorismo di Stato e di ingiustizia perenne. Persino oggi, alcune dichiarazioni del governo degli Stati Uniti d’America in merito allo spaventoso crimine consumatosi a Gaza, sono semplicemente un atto di ipocrisia, e non una vera manifestazione di preoccupazione.

Il fronte della Resistenza è nato in questa atmosfera buia e piena di rassegnazione, e la formazione del governo della Repubblica islamica dell’Iran, ha dato capacità a questo fronte, permettendogli di svilupparsi.

I capi del Sionismo internazionale, che hanno acquistato o assoldato la maggiorparte dei media in America ed Europa, hanno presentato questa resistenza coraggiosa e umana come un fenomeno di natura terrorista.

Un popolo che nella sua stessa terra si difende dinanzi ai crimini dell’occupatore sionista, deve essere considerato terrorista? Ed ancora, gli aiuti umanitari a questo popolo ed il rafforzamento delle sue capacità di difesa, devono essere considerati sostegno al terrorismo?

I capi dell’ingiusto dominio mondiale, non hanno nemmeno pietà dei più basilari concetti umani. Cercano di mostrare l’azione del regime terrorista e spietato di Israele come “autodifesa”, ed invece accusano di “terrorismo” quella resistenza palestinese che lotta per la libertà, la sicurezza, ed il proprio diritto di autodeterminazione.

Io vi voglio assicurare che la situazione odierna sta cambiando. Un destino diverso attende la sensibile regione dell’Asia occidentale. Molte coscienze si sono svegliate su scala mondiale e la verità, ormai, si trova dinanzi agli occhi di tutti.

D’altro canto, il fronte della resistenza è diventato forte, e lo diverrà ancor di più.

Stiamo voltando la pagina della Storia.

Oltre a voi studenti di decine di atenei degli Stati Uniti, anche in altre nazioni ed altre università, la gente ha deciso di destarsi. Il sostegno dei docenti universitari a voi studenti è un fatto importante e decisivo che può alleviare la pressione delle azioni poliziesche del governo contro di voi. Anch’io mi sento solidale nei vostri confronti e ritengo preziosa la vostra resistenza.

La lezione che il Corano elargisce a noi musulmani e a tutti i popoli del mondo è “resistere” sulla via della giustizia: “resistete come vi è stato ordinato” (versetto 112, sura di Hud). E per quanto riguarda le relazioni umane, l’insegnamento del Corano è questo: “non commettete ingiustizia e non sottomettetevi all’ingiustizia”.

Il fronte della Resistenza procede attuando questi principi e centinaia di altri criteri simili, e con il permesso di Dio, raggiungerà la vittoria.

Vi do un consiglio, cercate di conoscere il Corano.

German

Der Völkermord, der heute vom zionistischen Apartheidregime begangen wird, ist eine Fortsetzung des extrem unterdrückerischen Verhaltens, das es seit vielen Jahrzehnten an den Tag gelegt hat. Palästina ist ein unabhängiges Land mit einer langen Geschichte. Es ist eine Nation, die sich aus Muslimen, Christen und Juden zusammensetzt.

Nach dem Zweiten Weltkrieg ließ das zionistische kapitalistische Netzwerk mit der Hilfe der britischen Regierung nach und nach mehrere tausend Terroristen in dieses Land einreisen. Diese griffen die Städte und Dörfer der Palästinenser an und töteten dabei mehrere zehntausend Menschen oder vertrieben diese in benachbarte Länder. Die Zionisten plünderten deren Häuser, Märkte und ihr Ackerland und errichteten in dem usurpierten palästinensischen Land eine Regierung namens Israel.

Der größte Unterstützer dieses Usurpationsregimes ist – nach der anfänglichen Unterstützung durch England – die US-Regierung, die das [zionistische] Regime ständig politisch, wirtschaftlich und mit Waffen unterstützt hat. Selbst mit einer unverzeihlichen Nachlässigkeit hat sie diesem Regime den Weg zur Herstellung von Atomwaffen geebnet und es dabei unterstützt.

Vom ersten Tag an hat das zionistische Regime eine Politik der eisernen Faust gegen das wehrlose Volk Palästinas angewandt und unter Missachtung aller moralischen, menschlichen und religiösen Werte die Brutalität, den Terror und die Unterdrückung gegen die Palästinenser Tag für Tag verschärft.

Dabei haben die US-Regierung und ihre Verbündeten diesen Staatsterrorismus und die anhaltende Unterdrückung nicht einmal verurteilt. Heute sind einige Äußerungen der US-Regierung zu den schrecklichen Verbrechen in Gaza eher scheinheilig, als sachlich.

Die Widerstandsfront entstand im Herzen dieses dunklen, von Verzweiflung geprägten Raums, welcher mit der Gründung der Regierung der Islamischen Republik Iran erweitert und gestärkt wurde.

Die zionistischen Drahtzieher der internationalen Gemeinschaft, denen entweder die meisten Medien in den USA und Europa gehören oder die sie durch Geld oder Bestechung kontrollieren, haben diesen mutigen, menschlichen Widerstand als „Terrorismus“ bezeichnet. Ist ein Volk, das sich gegen die Verbrechen der zionistischen Besatzer wehrt, ein Terrorist?! Wird die Unterstützung dieser Nation und die Aufrüstung als terroristischer Akt eingestuft?

Die führenden Kräfte der globalen Unterdrückungsherrschaft kennen nicht einmal Gnade gegenüber menschlichen Grundbegriffen. Während sie das rücksichtslose, terroristische israelische Regime als einen Verteidiger darstellen, bezeichnen sie den palästinensischen Widerstand, der für seine Freiheit, Sicherheit und das Recht, sein Schicksal selbst zu bestimmen, eintritt, als Terroristen.

Ich möchte Ihnen versichern, dass sich die Situation bald ändern wird. Ein anderes Schicksal erwartet die empfindliche Region Westasien. Weltweit ist das Bewusstsein vieler Menschen erwacht, und die Wahrheit ist dabei, ans Licht zu kommen.

Die Widerstandsfront hat an Stärke gewonnen und wird noch stärker werden.

Und der Lauf der Geschichte ändert sich.

Neben Ihnen, den Studenten, haben sich auch Universitäten und Menschen in anderen Ländern zu Wort gemeldet. Die Unterstützung und Solidarität der Universitätsprofessoren mit euch Studenten ist ein bedeutendes und einschneidendes Ereignis. In gewisser Weise kann sie als Quelle des Trostes angesichts der Polizeibrutalität der Regierung und des Drucks, den sie auf Sie ausübt, dienen. Auch ich habe Mitgefühl mit euch jungen Menschen und schätze euer Durchhaltevermögen sehr.

Der heilige Koran lehrt uns Muslime und die weltweite Gemeinschaft, für das einzustehen, was richtig ist: „…So verhalte dich recht, wie dir befohlen wurde…“ (11:112).

In Bezug auf den Umgang mit Menschen lehrt uns der heilige Koran: „…Tut weder ihr Unrecht, noch wird euch Unrecht zugefügt…“ (2:279).

Durch das Erlernen und Befolgen dieser und Hunderter weiterer ähnlicher Anweisungen wird die Widerstandsfront Fortschritte machen und durch den Willen Gottes siegreich sein.

Ich empfehle Ihnen, sich mit dem heiligen Koran vertraut zu machen.

اردو

امریکی حکومت اور اس کے حلیفوں نے اس ریاستی دہشت گردی اور لگاتار جاری ظلم پر معمولی سی ناگواری تک کا اظہار نہیں کیا۔ آج بھی غزہ کے ہولناک جرائم کے سلسلے میں امریکی حکومت کے بعض بیانات، حقیقت سے زیادہ ریاکارانہ ہوتے ہیں۔

مزاحمتی محاذ نے اس تاریک اور مایوس کن ماحول میں سر بلند کیا اور ایران میں اسلامی جمہوری حکومت کی تشکیل نے اسے فروغ اور طاقت عطا کی۔

بین الاقوامی صیہونزم کے سرغناؤں نے، جو امریکا اور یورپ کے زیادہ تر ذرائع ابلاغ کے یا تو مالک ہیں یا یہ میڈیا ہاؤسز ان کے پیسوں اور رشوت کے زیر اثر ہیں، اس انسانی اور شجاعانہ مزاحمت کو دہشت گردی بتا دیا۔ کیا وہ قوم، جو غاصب صیہونیوں کے جرائم کے مقابلے اپنی سرزمین میں اپنا دفاع کر رہی ہے، دہشت گرد ہے؟ کیا اس قوم کی انسانی مدد اور اس کے بازوؤں کی تقویت، دہشت گردی کی مدد ہے؟

جابرانہ عالمی تسلط کے سرغنا، انسانی اقدار تک پر رحم نہیں کرتے۔ وہ اسرائيل کی دہشت گرد اور سفاک حکومت کو، اپنا دفاع کرنے والا ظاہر کرتے ہیں اور فلسطین کی مزاحمت کو جو اپنی آزادی، سلامتی اور مستقبل کے تعین کے حق کا دفاع کر رہی ہے، دہشت گرد بتاتے ہیں۔

میں آپ کو یہ یقین دلانا چاہتا ہوں کہ آج صورتحال بدل رہی ہے۔ ایک دوسرا مستقبل، مغربی ایشیا کے حساس خطے کے انتظار میں ہے۔ عالمی سطح پر بہت سے ضمیر بیدار ہو چکے ہیں اور حقیقت، آشکار ہو رہی ہے۔

مزاحمتی محاذ بھی طاقتور ہو گيا اور مزید طاقتور ہوگا۔

تاریخ بھی اپنا ورق پلٹ رہی ہے۔

ریاستہائے متحدہ کی دسیوں یونیورسٹیوں کے آپ اسٹوڈنٹس کے علاوہ دوسرے ملکوں میں بھی یونیورسٹیاں اور عوام اٹھ کھڑے ہوئے ہیں۔ پروفیسروں کی جانب سے آپ اسٹوڈنٹس کا ساتھ اور آپ کی پشت پناہی ایک اہم اور فیصلہ کن واقعہ ہے۔ یہ چیز، حکومت کے جابرانہ رویے اور آپ پر ڈالے جانے والے دباؤ کو کسی حد تک کم کر سکتی ہے۔ میں بھی آپ جوانوں سے ہمدردی کا اظہار کرتا ہوں اور آپ کی استقامت کی قدردانی کرتا ہوں۔

ہم مسلمانوں اور دنیا کے تمام لوگوں کو قرآن مجید کا درس ہے، حق کی راہ میں استقامت: فاستقم کما اُمرت۔ اور انسانی روابط کے بارے میں قرآن کا درس یہ ہے: نہ ظلم کرو اور نہ ظلم سہو: لاتَظلمون و لاتُظلمون۔

مزاحمتی محاذ ان احکام اور ایسی ہی سیکڑوں تعلیمات کو سیکھ کر اور ان پر عمل کر کے آگے بڑھ رہا ہے اور اللہ کے اذن سے فتحیاب ہوگا۔

میں سفارش کرتا ہوں کہ قرآن سے آشنائي حاصل کیجیے۔

رہبر انقلاب اسلامی آيت اللہ العظمیٰ خامنہ ای کا خط

ریاستہائے متحدہ امریکا کے جوانوں اور اسٹوڈنٹس کے نام

بسم اللہ الرحمن الرحیم

میں یہ خط ان جوانوں کو لکھ رہا ہوں جن کے بیدار ضمیر نے انھیں غزہ کے مظلوم بچوں اور عورتوں کے دفاع کی ترغیب دلائي ہے۔

ریاستہائے متحدہ امریکا کے عزیز نوجوان اسٹوڈنٹس! یہ آپ سے ہماری ہمدلی اور یکجہتی کا پیغام ہے۔ اس وقت آپ تاریخ کی صحیح سمت میں، جو اپنا ورق پلٹ رہی ہے، کھڑے ہوئے ہیں۔

آج آپ نے مزاحمتی محاذ کا ایک حصہ تشکیل دیا ہے اور اپنی حکومت کے بے رحمانہ دباؤ کے باوجود، جو کھل کر غاصب اور بے رحم صیہونی حکومت کا دفاع کر رہی ہے، ایک شرافت مندانہ جدوجہد شروع کی ہے۔

مزاحمت کا بڑا محاذ آپ سے دور ایک علاقے میں، آپ کے آج کے انہی احساسات و جذبات کے ساتھ، برسوں سے جدوجہد کر رہا ہے۔ اس جدوجہد کا ہدف اُس کھلے ہوئے ظلم کو رکوانا ہے جو صیہونی کہے جانے والے ایک دہشت گرد اور سفاک نیٹ ورک نے برسوں پہلے فلسطینی قوم پر شروع کیا اور اُس کے ملک پر قبضہ کرنے کے بعد اُسے سخت ترین دباؤ اور ایذا رسانیوں کا شکار بنا دیا۔

آج اپارتھائيڈ صیہونی حکومت کے ہاتھوں جاری نسل کشی، پچھلے دسیوں سال سے چلے آ رہے شدید ظالمانہ برتاؤ کا ہی تسلسل ہے۔

فلسطین ایک خود مختار سرزمین ہے جو طویل تاریخ رکھنے والی اس قوم کی ہے جس میں مسلمان، عیسائي اور یہودی سب شامل ہیں۔

صیہونی نیٹ ورک کے سرمایہ داروں نے عالمی جنگ کے بعد برطانوی حکومت کی مدد سے کئي ہزار دہشت گردوں کو تدریجی طور پر اس سرزمین میں پہنچا دیا، جنھوں نے فلسطین کے شہروں اور دیہاتوں پر حملے کیے، دسیوں ہزار لوگوں کو قتل کر دیا یا انھیں پڑوسی ممالک کی طرف بھگا دیا، ان کے گھروں، بازاروں اور کھیتوں کو ان سے چھین لیا اور غصب کی گئي فلسطین کی سرزمین پر اسرائيل نام کی ایک حکومت تشکیل دے دی۔

اس غاصب حکومت کی سب سے بڑی حامی، انگریزوں کی ابتدائي مدد کے بعد، ریاستہائے متحدہ امریکا کی حکومت ہے جس نے اس حکومت کی سیاسی، معاشی اور اسلحہ جاتی مدد لگاتار جاری رکھی ہے، یہاں تک کہ ناقابل معافی بے احتیاطی کرتے ہوئے ایٹمی ہتھیار بنانے کی راہ بھی اس کے لیے کھول دی اور اس سلسلے میں اس کی مدد کی ہے۔

صیہونی حکومت نے پہلے ہی دن سے نہتے فلسطینی عوام کے خلاف جابرانہ روش اختیار کی اور تمام انسانی و دینی اقدار اور قلبی احساس کو پامال کرتے ہوئے اس نے روز بروز اپنی سفاکیت، قاتلانہ حملوں اور سرکوبی میں شدت پیدا کی۔

Russian

Я пишу это письмо молодежи, чья пробужденная совесть подняла их на защиту многострадальных женщин и детей.

Дорогая студенческая молодежь США, это – наше послание единодушия и солидарности с вами. Вы сегодня стоите на правильной стороне истории, которая вершится.

Сегодня вы сформировали часть Сопротивления и развернули благородную борьбу под безжалостным давлением вашего правительства, которое открыто защищает захватнический и безжалостный режим.

Вдали на протяжении долгих лет, руководствуясь этими же вашими сегодняшними соображениями и чувствами, ведет борьбу великий фронт Сопротивления. Цель этой борьбы – остановить вопиющее насилие, которое на протяжении многих лет совершает над народом Палестины террористическая и безжалостная сеть под названием сионисты, которые после захвата его страны подвергли его самым страшным пыткам и давлению.

Совершаемый сегодня сионистским режимом апартеида геноцид является продолжением весьма насильственного поведения десятков минувших лет. Палестина – это независимая территория, которая включает в себя народы, исповедующие ислам, христианство и иудаизм и с огромным историческим прошлым.

Капиталисты сионистской сети после мировой войны при поддержке британского правительства постепенно переправили на эти земли несколько тысяч террористов. Они напали на их города и села, истребили десятки тысяч человек или изгнали их в соседние страны, отняли у них их дома, рынки, посевные поля, а на захваченной территории Палестины создали правительство под названием Израиль.

Самым главным покровителем этого захватнического режима после первой помощи англичан является правительство США, которое продолжает оказывать политическую, экономическую и военную поддержку этому режиму и даже, проявив непростительную неосторожность, открыло для него путь производства ядерного оружия и оказало ему помощь в этом деле.

Сионистский режим с первых дней применяет в отношении беззащитного народа Палестины политику железного кулака, и, игнорируя все ценности совести, человеческие и религиозные ценности, с каждым днем увеличивает свое жестокосердие, террор и репрессии.

Правительство США и их союзники, несмотря на этот терроризм и непрекращающееся насилие, даже не нахмурились, и сегодня некоторые заявления правительства США в отношении страшного преступления в Газе являются не столько правдивыми, сколько лицемерными.

Фронт Сопротивления образовался вследствие этой темной и разочаровывающей атмосферы, а формирование в Иране правительства Исламской Республики расширило его и придало ему силы.

Заправилы международного сионизма, которым принадлежат основные масс-медийные компании – либо находятся под влиянием их денег и взяток – в США и Европе, называют это человеческое и смелое Сопротивление терроризмом. Разве народ, который на родной земле защищается от преступлений сионистских захватчиков, является террористом?! Разве человеческая помощь этому народу и наращивание его мощи считается помощью терроризму?

Заправилы карательного мирового господства безжалостны даже в отношении человеческих понятий. Они выдают террористический и безжалостный режим Израиля как самообороняющийся, а Сопротивление Палестины, которое защищает свою свободу, безопасность, и право на самоопределение, они называют террористом.

Я хочу заверить вас в том, что положение в настоящее время меняется. Чувствительный регион Западной Азии ожидает другая судьба. Пробудилась совесть многих в мировых масштабах, и истина проясняется.

Фронт Сопротивления в свою очередь стал более сильным и станет еще сильнее.

История же вершится.

Помимо вас, студентов десятков вузов США, поднялись университеты и народы и в других странах. Помощь и поддержка преподавателями вузов вас, студентов, является важным и влиятельным событием, это может в некоторой степени выступать как успокоение в отношении жандармского поведения правительства и оказываемого на вас давления. Я в свою очередь сопереживаю вам, молодежи, и высоко ценю вашу стойкость.

Коран учит нас, мусульман, и все народы мира стойкости на пути Истины: «Будь же стоек на прямом пути, как тебе велено …», (11:112). Касательно человеческих отношений Коран учит не совершать насилия и не поддаваться насилию: «… Не творите произвола, тогда и над вами не свершится произвол», (2:279).

Фронт Сопротивления, внемля и выполняя эти и сотни похожих предписаний, движется вперед и достигнет победы, по воле Аллаха.

Рекомендую вам познакомиться с Кораном.

عربی

وجّه قائد الثورة الإسلاميّة، الإمام الخامنئي، رسالة إلى الشباب والطلاب الجامعيّين في الولايات المتحدة الأمريكيّة الذين نزلوا إلى الميدان للدفاع عن أطفال غزّة ونسائها، معرباً فيها عن تعاطفه معهم ومؤازرته لهم، ثمّ قال سماحته لهم أنّ التاريخ يطوي صفحاته وأنّهم في الجهة الصحيحة منه.

بسم الله الرّحمن الرّحيم

أكتبُ هذهِ الرّسالةَ للشّبابِ الذين حَثّتهُم ضَمائرُهُمِ الحيّةُ على الدّفاعِ عن نساءِ غزّةَ وأطفالِها المظلومين.

أيّها الشبابُ الجامعيّونَ الأعزّاءُ في الوِلاياتِ المتّحدةِ الأمريكيّة! إنّها رسالةُ تعاطفِنا وتآزِرنا معكم. لقد وقفتُمُ الآنَ في الجهةِ الصحيحةِ مِنَ التاريخِ، الذي يَطوي صفحاتِه.

أنتُم تُشكّلونَ الآنَ جزءًا من جبهةِ المقاومةِ، وقد شَرَعتُم بِنضالٍ شريفٍ تَحتَ ضُغوطِ حكومتِكم القاسيةِ، التي تُجاهِرُ بِدفاعِها عن الكيانِ الصهيونيِ الغاصبِ وعديمِ الرَّحمةِ.

إنَّ جبهةَ المقاومةِ العظيمةِ تُكافِحُ منذُ سنينَ، في نقطةٍ بَعيدةٍ [عنكُم]، بالإدراكِ نَفسِهِ وبالمشاعرِ ذاتِها التي تعيشونَها الآنَ. والهَدفُ من هذا الكفاحِ هوَ وَقفُ الظّلمِ الفاضِحِ الذي ألحَقَتهُ شبكةٌ إرهابيّةٌ عديمةُ الرّحمةِ تُدعى الصهيونية بالشّعبِ الفلسطينيِّ، مُنذُ أعوامٍ خَلَت، ومارسَت بِحقّهِ أقسى الضُّغوطِ وأنواعِ الاضطهادِ بعدَ أن احتَلّت بِلادَه.

إنّ الإبادَةَ الجَماعيَّةَ التي يَرتَكِبُها اليومَ نِظامُ الفَصلِ العُنصريِّ الصهيونيِّ، هيَ استمرارٌ لسلوكِه الظّالمِ جدًّا خلالَ العُقودِ الماضية.

إنَّ فِلسطينَ أرضٌ مستقلّةٌ ذاتُ تاريخٍ عَريقٍ، وَشعبٍ يَجمَعُ المُسلمينَ والمسيحيّينَ واليهودَ.

لقد أدخَلَ رَأسماليّو الشبَكَةِ الصَهيونيّةِ بعدَ الحربِ العالميّةِ الأولى، وَبدعمٍ مِنَ الحكومةِ البريطانيّة، عِدَّةَ آلافٍ من الإرهابيّينَ إلى هذهِ الأرضِ على نحوٍ تدريجيٍ، وَهاجَموا مُدُنَها وقُراها، وقَتلوا عشراتِ الآلافِ أو هَجّروهم إلى دولِ الجوارِ، وسَلبوهُمُ البيوتَ والأسواقَ والمزارعَ، ثُمّ أسّسوا في أرضِ فلسطينَ المُغتصبةِ كيانًا يُدعى “إسرائيل”.

إنّ أكبَرَ داعمٍ لهذا الكيانِ الغاصبِ، بعد المساعداتِ البريطانيِّة الأولى، هو حكومةُ الولاياتِ المتحدةِ الأمريكيّةِ التي ما زالَت تُقدّمُ مُختلفَ أنواعِ الدّعمِ السياسيِّ والاقتصاديِّ والتَسليحيِّ لذاكَ الكيانِ بنَحوٍ متواصلٍ، كما أنّها بِمُجازَفَتِها التي لا تُغتَفَر، أشرَعَتِ الطريقَ أمامَهُ لإنتاجِ السلاحِ النوويِّ وأعاَنتهُ في هذا المسار.

لقد انتهَجَ الكيانُ الصَّهيونيُ، مُنذُ اليومِ الأوّل، سياسَةَ القَبضَةِ الحَديديّةِ في تَعاطيهِ مع شَعبِ فِلسطينَ الأعزَل، وضاعفَ، يومًا بعدَ يوم، قَسوتَهُ واغتيالاتَهُ وقَمعَه، مِن دونِ الاكتراثِ لكلِّ القيمِ الوجدانيّةِ والإنسانيّةِ والدينيّةِ.

كما أنَّ الحُكومَةَ الأمريكيّةَ وشركاءَها امتنعوا حتّى عن إبداءِ استيائِهم، ولو لمرّةٍ واحدةٍ، إزاءَ إرهابِ الدولةِ هذا، والظلمِ المتواصِل. واليومَ أيضًا، إنَّ بعضَ تَصريحاتِ حُكومةِ الولاياتِ المُتّحدةِ حَولَ الجريمةِ المروّعةِ في غزّة، هي نِفاقٌ لَيسَ إلّا.

لَقَد انبَثَقَت جَبهةُ المقاومةِ من قلبِ هذهِ الأجواءِ المُظلمةِ، التي يخيّمُ عليها اليأسُ، وعَزّزَ رَفعتَها وقُوّتَها تأسيسُ حكومةِ الجُمهوريّةِ الإسلاميّةِ في إيران.

لقد قدّمَ قادَةُ الصّهيونيّةِ الدوليّةِ، الذينَ يستحوذونَ على مُعظَمِ المُؤسساتِ الإعلاميّةِ في أمريكا وأوروبا أو يُخضِعونَها لنُفوذِ أموالِهم والرِشا، هذهِ المقاومةَ الإنسانيّةَ والشُّجاعةَ على أنّها إرهاب؛ فهَل الشَّعبُ الذي يدافعُ عَن نَفسِهِ في أرضِهِ أمامَ جَرائمِ المُحتلّينَ الصهاينةِ إرهابيٌّ؟! وهل يُعدُّ الدَّعمُ الإنسانيُّ لهذا الشّعبِ وتَعضيدِ أذرعِه دَعمًا للإرهاب؟!

إنَّ قادةَ الغطرسةِ العالميّة لا يَرحمونَ حتّى المفاهيمَ الإنسانيّةَ! إنّهُم يقدّمونَ الكيانَ الإسرائيليَّ الإرهابيَّ عَديمَ الرحمةِ مُدافعًا عن النّفسِ، ويَنعَتونَ مُقاومَةَ فِلسطينَ، التي تُدافِعُ عَن حُريَّتِها وأمنِها وَحقِّها في تقريرِ مَصيرها، بالإرهاب.

أودُّ أن أُطَمئِنَكُم بأنَّ الأوضاعَ في طَورِ التغييرِ اليوم، وأنَّ أمامَ منطقةِ غَربيِ آسيا الحساسةِ مصيرٌ آخَر. لقد صَحَت ضَمائِرُ كَثيرةٌ على مُستَوى العالَم، فالحقيقةُ في طَورِ الظُّهور.

كما أنَّ جبهَةَ المُقاومةِ باتَت قويّةً، وستَغدو أكثر قُوّةً.

التاريخُ يَطوي صَفَحاتِه أيضًا.

وبِمُوازاتِكُم أيّها الطلابُ مِن عشراتِ الجامعاتِ في الولايات المتحدة، نَهَضَتِ الجامعاتُ والنّاسُ في سائر الدولِ أيضًا. إنّ مؤازرةَ أساتذةِ الجامعاتِ ومُسانَدَتَهم لكم، أيّها الطلّاب، حدثٌ مهمٌّ ومؤثّرٌ، يُمكنُ له أن يُريحَ أنفُسَكُم بعضَ الشيءِ إزاءَ سُلوكِ الحكومةِ «البوليسيِّ» الفظّ، والضغوطِ التي تمارِسُها بحقِّكُم. أنا أيضًا أشعر بالتَّعاطِفُ مَعكُم، أيّها الشبابُ، وأُثمّنُ صمودَكُم.

إنّ درسَ القرآنِ الموجّهِ إلينا، نَحنُ المسلمين، وإلى جميعِ الناسِ حولَ العالمِ، هو الثّباتُ على طريقِ الحقّ: {فَاسْتَقِمْ كَمَا أُمِرْتَ} (هود، 112)، كما أنّ درسَ القرآنِ بشأنِ العلاقاتِ بين البشرِ هو: {لَا تَظْلِمُونَ وَلَا تُظْلَمُونَ} (البقرة، 279).

جبهةُ المقاومةِ، وبالاستلهامِ مِن هذهِ التعاليمِ والمئاتِ مِن مثيلاتِها والعملِ بها، تَمضي قُدُمًا، وسوفَ تُحقّقُ النّصرَ بإذن الله.

 

أوصيكُم أن تَتَعرّفوا إلى القرآن.

 

السّيد علي الخامنئي
25/05/2024

 

 

 

Related Posts
Leave a Reply