Domin samun bayanai game da yanayin karatu a jami’ar Tarbiat Modares wadda ke garin Tehran kuma wadda ita kaɗai ce jami’ar postgraduate zalla a ƙasar Iran, ku kasance tare da mu. Bayanan da za mu baku yanzu za su taka rawa sosai wurin cigaba da karatunku.
Gabatarwa
An assasa Jami’ar Tarbiat Modares a shekarar 1981 (da hadafin horar da malaman jami’o’i, samar da ilimi mai amfani, da faɗaɗa iyakokin ilimi da fasaha, ita ce kaɗai jami’ar musamman ta karatun postgraduate zalla a ƙasar Iran). A matakin Mastas da PhD kaɗai za ku iya yin karatu a wannan jami’a ta Tarbiat Modares. A halin yanzu shugabancin jami’ar yana hannun Dr. Farhad Daneshju ne.
Jami’ar Tarbiat Modares na da ɗaliban Master’s guda 6505, da ɗaliban PhD 3463, ɗaliban waje 351, malamai da sauran academic staff 772, sannnan ta yaye ɗalibai 32000. Jami’ar ta wallafa maƙala 32473 sannan tana da sanannun fuskoki 21 a fagen ilimi. Jami’ar Tarbioiat Modares ce ke gabatar da cikakken tsarin karatun postgraduate a fannin ilimi da bincike, inda ma’aikatar fasaha da hukumar lafiya da karatun likitaci ke tantacewa da tabbatar da wannan tsarin.
Harabar asali ta Jami’ar Tarbiat Modares na nan cikin garin Tehran. Kwalejin Agriculture na kan hanyar Tehran – Karaj (kilomita 17 wajen Tehran), sai kuma kwalejin Natural Resources and Marine Science a garin Mazandaran.
Tarihin jami’ar Tarbiat Modares a dunƙule:
1359: Samar da babban sauyi a jami’o’i da manyan cibiyoyin ilimi
1360: Tabbatar da dokokin jami’a
1361: Karɓar ɗalibai a wasu kwasa-kwasan Human Science
1983: Karɓar ɗalibai a wasu kwasa-kwasan Medical Science
1365: Canja sunan makarantar zuwa ‘Jami’ar Tarbiat Modares’
1366: Amincewa da jadawalin tsare-tsare a ma’aikatar kula da harkokin gudanarwa da ayyukan yi
1368: Amincewa da ƙungiyar karramawa ta jami’ar
1379: Miƙa ayyukan tsarin karatu ga jami’ar
1386: Gyara dokokin jami’ar a majalisar ƙoli ta sauyin al’adu
2007: Karɓar izinin buɗe makarantun Language and Literature, Social Science, Management and Economics, da Mathematical Science
2009: Karɓar izinin buɗe makarantun Chemical Engineering, Electrical and Computer Engineering, Civil and Environmental Engineering, da Biology
1392: Karɓar izinin buɗe kwalejin Law da Mechanical Engineering
2014: Karɓar lasisin buɗe kwalejin Mechanical Engineering daga ma’aikatar ilimi
Martabar Jami’ar Tarbiat Modares
Sakamakon da tsarin ranking na Shanghai ya fitar ya bayyana jami’o’i 11 daga ƙasar Iran a jerin manyan jami’o’in duniya na shekarar 2021. Sakamakon ya nuna cewa jami’ar Tarbiat Modares ta zo a matsayi na 501-600 a tsakanin jami’o’in duniya. Daga cikin abokanan gogayyar wannan jami’a akwai Tehran University, Sharif University of Technology, da kuma Iran University of Science and Technology. Har ila yau a tsarin ranking na Times a shekarar 2022, jami’ar Tarbiat Modares ta zo a matsayi na 601 – 800.
Makarantu
Jami’ar Tarbiat Modares na da kwaleji guda 17 da cibiyoyin bincike 15 a mabambantan fannoni:
_ School of Law
_ School of Medical Sciences
_ Faculty of Human Sciences
_ School of Basic Sciences
_ Faculty of Mathematical Sciences
_ Faculty od Biological Sciences
_ Faculty of Interdisciplinary Sciences and Technologies
_ Faculty of Engineering
_ School of Agriculture
_ Faculty of Management and Economics
_ Faculty of Natural Resources and Marine Sciences
_ Faculty of Electrical and Computer Engineering
_ Faculty of Chemical Engineering
_ Faculty of Industrial and Systems Engineering
_ Faculty of Civil and Environmental Engineering
_ Faculty of Mechanical Engineering
_ School of Art
_ Faculty of Sport Sciences
شهریه دانشگاه تربیت مدرس
رشته تحصیلی | مقطع مورد نظر | طول مدت دوره تحصیل |
---|---|---|
کارشناسی ارشد | پزشکی | 2 سال |
کارشناسی ارشد | علوم انسانی، حقوق | 2 سال |
کارشناسی ارشد | سایر رشته ها به غیر از پزشکی | 2 سال |
دکتری(آموزشی-پژوهشی) | علوم انسانی، حقوق | 4 سال |
دکتری(آموزشی-پژوهشی) | پزشکی | 4 سال |
دکتری(آموزشی-پژوهشی) | سایر رشته ها | 4 سال |
دکتری(پژوهش محور) | علوم انسانی، حقوق | 3 سال |
دکتری(پژوهش محور) | پزشکی | 3 سال |
دکتری(پژوهش محور) | سایر رشته ها | 3 سال |
Kwasa-Kwasai
Wasu daga cikin kwasa-kwasan da ake yi a jami’ar Tarbiat Modares
_ Archaeology
_ English Language
_ Archaeology
_ Psychology
_ International Relations
_ Women Studies
_ Economy
_ Accounting
_ Da sauransu…
Ku sauke wannan fayil domin samun cikakken list na kwasa-kwasan da ake yi a jami’ar Tarbiat Modares:
Kwasa-Kwasan Jami’ar Tarbiat Modares
Kwasa-Kwasan PhD na jami’ar Tarbiat Modares
Makarantar Medical Sciences ta jami’ar Tarbiat Modares
این دانشکده ابتدا به عنوان گروه پزشکی تربیت مدرس فعالیت خود را در سال 1362 آغاز کرد و بعد از تبدیل شدن مدرسه تربیت مدرس به دانشگاه، گروه علوم پزشکی نیز به دانشکده علوم پزشکی ارتقا یافت. دانشکده علوم پزشکی تربیت مدرس با بیش از 3 دهه فعالیت توانسته به یکی از مراکز معتبر تبدیل شود و خدمات ارزنده آموزشی و پژوهشی در حوزه سلامت و بهداشت ارائه دهد. دانشکده علوم پزشکی تربیت مدرس با 107 عضو هیات علمی مجرب در 21 گروه آموزشی علوم پزشکی در مقاطع کارشناسی ارشد و دکتری و در سطح داخلی و بین الملل دانشجو پذیرش مینماید. قرار گرفتن بیش از 40 درصد اعضای هیات علمی در مرتبه استادی، کسب رتبه نهم این دانشکده در بین کل دانشگاههای علوم پزشکی کشور و… از جمله افتخارات دانشکده علوم پزشکی تربیت مدرس میباشد.
Sassan koyarwa na makarantar medical sciences
– علوم تشریح
– بیوشیمی پزشکی
– فیزیک پزشکی
– فیزیولوژی
– ایمنی شناسی
– خون شناسی
– انگل شناسی
– باکتری شناسی
– قارچ شناسی
– حشره شناسی پزشکی
– ویروس شناسی
– سم شناسی
– آموزش پرستاری
– بهداشت باروری و مامایی
– فیزیوتراپی
– بیوتکنولوژی پزشکی
– ژنتیک پزشکی
– آمار زیستی
– آموزش بهداشت
– بهداشت محیط
– بهداشت حرفه ای
– انفورماتیک پزشکی
Kuɗin Makarantar Medical Sciences a jami’ar Tarbiat Modares
Desired Degrees | Duration | Annual Tuition (in Euro) |
---|---|---|
Discontinuous master's degree | 2 years | €2,500 |
Educational-research doctorate | 3 years | €3,440 |
Research-oriented doctorate | 3 years | €4,170 |
Abubuwan More Rayuwa
Jami’ar Tarbiat Modares ta Tehran ta tanadi kayan aiki da dama domin ɗalibanta, abubuwa irinsu hostel, babban laburare, katin abinci, tallafin sayen littafi da zuwa taruka, kayan wasanni, wurin cin abinci, wuraren sayayya, clinic, kuɗin thesis, haƙƙin wallafa, da sauransu.
Abubuwan Alfahari
_ایجاد تغییر ژنتیکی در سلول های بیماران ژنتیکی
_دومین دانشگاه فعال در تولید مقالات کنفرانسها
_رتبه اول مهندسی در خاورمیانه
_دانشگاه شایسته در حوزه انجمنهای علمی
_کسب رتبه سوم در جشنواره نظم و امنیت
_جزء 10 دانشگاه برتر در پایگاه استادی ISI
Cibiyoyin Bincike
_ Legal Studies Center
_ Center for Management Studies
_ Economics Research Institute
_ Information Technology Research Institute
_ Water Engineering Research Institute
_ Center for African Studies
_ Biotechnology Research and Development Center
_ Persian Language and Literature Research Center
_ Pavement Maintenance Management Research Center
_ Center for Studies of Culture and Religious Thought
_ Center for Studies of Management and Technology Development
_ National Center for Studies and Planning of Power Networks
_ The Scientific Pole of Political Geography
_ The Scientific Pole of Political Geography
_ The Scientific Pole of Algebraic Superstructures and its Applications
Yanayin Wuri
Jami’ar Tarbiat Modares na nan a titin Jalal Ale Ahmad kusa da asibitin Shari’ati, kusa da kwalejin management ta jami’ar Tehran, da sauran muhimman wurare. Hakazalika ƙofar kudu ta jami’ar Tarbiat Modares na titin Kargar Shomali, a titin Shahrivar.
Adireshin jami’ar Tarbiat Modares
Adireshi: Tehran, Jalal Ale Ahmad, Pole Nasr, Tarbiat Modares University
Tambayoyin da aka yi game da karatu a Jami’ar Tarbiat Modares
- دانشگاه تربیت مدرس در کلیه مقاطع دانشجوی غیر ایرانی میپذیرد؟
در حال حاضر این دانشگاه فقط در مقطع ارشد و دکتری دانشجو میپذیرد. - جهت ثبت نام در دانشگاه تربیت مدرس چه مدارکی لازم است؟
گذرنامه، عکس، ریز نمرات، مدرک تحصیلی، رزومه، انگیزه نامه، توصیه نامه. - آیا احتمال برگزاری دوره به زبان انگلیسی است؟
خیر، شرط حضور در کلاسها ارائه مدرک زبان فارسی میباشد.
[neshan-map id=”17″]