Ana sanar da ɗalibai masu neman fara karatu a jami’ar Iran University of Science and Technology cewa rahotannin da muka samu na nuna cewa an samu canji a farashin kuɗin makaranta. Ga canjin kamar haka.
Ga sanarwar canjin kuɗin makarantar jami’ar Iran University of Science and Technology kamar haka
Matakin digiri – babu canji
Matakin Master’s da PhD an samu ƙarin euro 100 bisa ga kuɗin makarantar na yanzu