{"id":50564,"date":"2023-11-15T12:30:05","date_gmt":"2023-11-15T09:00:05","guid":{"rendered":"https:\/\/edutsn.com\/karatu-a-kermanshah\/"},"modified":"2023-11-15T12:30:05","modified_gmt":"2023-11-15T09:00:05","slug":"karatu-a-kermanshah","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/karatu-a-kermanshah\/","title":{"rendered":"Karatu a Kermanshah"},"content":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50564\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50564\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" =0 title=\"\"><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div><p>Garin <b>Kermanshah<\/b> shi ne cibiyar lardin Kermanshah kuma yana daga cikin manyan garuruwan \u0199asar Iran. Kasantuwar \u0257alibai masu yawa na sha&#8217;awar karatu a wannan gari, mun shirya tsaf domin kawo muku bayanan da za su taimaka muku wurin sanin wannan gari na Kermanshah.<\/p>\n<h2><img fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39644 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%DA%A9%D8%B1%D9%85%D8%A7%D9%86%D8%B4%D8%A7%D9%87-1.jpg\" alt=\"Karatu a Kermanshah\" width=\"700\" height=\"707\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Kermanshah\"><\/span>Kermanshah<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Garin <a href=\"https:\/\/kermanshah.ir\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Kermanshah<\/a> \u0257aya ne a cikin garuruwa \u0257imbin tarihi da al&#8217;adu na \u0199asar Iran, ya samo asali tun shekarar 3500 \u0199amariyya. A lokacin daular Ashkaniyan yankin ya kasance muhalli a cikin gari kafin a maida shi fada ta biyu ta sarakunan Sasaniyan a \u0199arnin miladiyya na 4, daga lokacin ya ci gaba da zama cibiyar Sasaniyawa ta biyu har lokacin harin larabawa ga \u0199asar Iran. <span style=\"font-size: 13.3333px;\">A<\/span> tsakanin wannan lokacin an gina lambuna masu girma wanda sarakunan sasaniyawa ke zuwa sha\u0199atawa a ciki.<\/p>\n<p>\u0198arni uku bayan harin musulmai an samu dauloli biyu da suka mulki garin, Kurd Hasanwayan da Bani Ayaran. A lokacin daular Seljukiyan da aka yi a \u0199arni na 11 na miladiyya, an za\u0253i garin a matsayin babban garin Kurdistan. A \u0199arnonin tsakiya an kasance ana kallon Qarmasin a matsayin \u0257aya daga cikin yankunan ajami guda hu\u0257u na Iraq. A lokacin ana kiran yankin Jabal da &#8216;Ira\u0199in Ajamawa&#8217; don kar a \u0257auka \u0257aya take da Ira\u0199in Larabawa.<\/p>\n<p>A zamanin Safawiyan, dangin kurdawa na Zanganeh sun kafa wata daula wadda ta kai har farkon \u0199arni na 19 tana ci. Garin Kermanshah ya kasance \u0199ar\u0199ashin mulkin Qajarawa kafin ya koma cibiyar kasuwanci daga rabin \u0199arni na 19. A ya\u0199in duniya na farko da na biyu garin ya fa\u0257a hannun sojojin mamaya amma ya samu \u01b4anci bayan kammala ya\u0199in.<\/p>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Zirga-Zirga\"><\/span><img decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39648 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%DA%A9%D8%B1%D9%85%D8%A7%D9%86%D8%B4%D8%A7%D9%87-2.jpg\" alt=\"Karatu a Kermanshah\" width=\"700\" height=\"707\" title=\"\">Zirga-Zirga<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"ZIrga-Zirga_a_cikin_gari\"><\/span><span id=\"\u062d\u0645\u0644_\u0648_\u0646\u0642\u0644_\u062f\u0631\u0648\u0646\u200c\u0634\u0647\u0631\u06cc\" class=\"mw-headline\">ZIrga-Zirga a cikin gari<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Manyan_hanyoyi\"><\/span><span id=\".D8.A8.D8.B2.D8.B1.DA.AF.D8.B1.D8.A7.D9.87.E2.80.8C.D9.87.D8.A7\"><\/span><span id=\"\u0628\u0632\u0631\u06af\u0631\u0627\u0647\u200c\u0647\u0627\" class=\"mw-headline\">Manyan hanyoyi<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<p>Saboda matsalar cinkoson ababen hawa da garin Kermanshah ya fuskanta musamman a shekarun farko na bayan ya\u0199in Iran da Iraq, hakan ne ya tilasta amfani da tsarin manyan hanyoyi. Akwai wani babban shataletale da aka gina a yammacin garin a saba&#8217;inoni (1970s) wanda yanzu ya shigo cikin gari da yake garin ya ci gaba da bun\u0199asa. Wannan shataletalen yanzu an mayar da shi park \u0257in kan hanya (Bagh Rah) inda aka soma gina wani sabo. Hakazalika an bu\u0257e wani shataletalen a gabacin garin a shekarar 2000. An bu\u0257a wasu manyan hanyoyi biyu masu suna Shahid Dayipour da Shahid Sarabian a shekarar 2022. A halin yanzu maha\u0257ar manyan hanyoyin garin ta ha\u0257a hanyoyi shida a \u0253angaren gabas, yamma, kudu, da arewacin garin. Daga cikin akwai:<span style=\"font-size: 13.3333px;\"> <\/span><\/p>\n<ul>\n\t<li>Babbar hanyar Imam Khomeini (Shataletalen Gabas) <\/li>\n\t<li>Bagh Rah Imam Ali (Shataletalen Yamma) <\/li>\n\t<li>Babbay hanyar Khalije Fars a kudu <\/li>\n\t<li>Babbar hanyar Sayyad Shirazi a arewa <\/li>\n\t<li>Babbar hanyar Shahid Dayipour mai tsayin kilomita 3, daga Beheshte Zahra zuwa Shahrake Aryashahr<\/li>\n\t<li>Babbar hanyar Shahid Sarabian mai tsayin kilomita 3, daga Shahrake Kihanshahr zuwa babbar hanyar Imam Khomeini<\/li>\n<\/ul>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Sakakkun_hanyoyi\"><\/span><span id=\".D8.A2.D8.B2.D8.A7.D8.AF.D8.B1.D8.A7.D9.87_.D9.87.D8.A7\"><\/span><span id=\"\u0622\u0632\u0627\u062f\u0631\u0627\u0647_\u0647\u0627\" class=\"mw-headline\">Sakakkun hanyoyi<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<ul>\n\t<li>Azadrahe Hamadan &#8211; Kermanshah<\/li>\n\t<li>Azadrahe Kermanshah &#8211; Hamil<\/li>\n\t<li>Azad Rahe Kermanshah &#8211; Khosrovi<\/li>\n<\/ul>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Bus\"><\/span><span id=\"\u0627\u062a\u0648\u0628\u0648\u0633\u200c\u0631\u0627\u0646\u06cc\" class=\"mw-headline\">Bus<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<p>An assasa kamfanin zirga-zirgar motocin bus na wannan gari ne a shekarar 1965 inda ya fara aiki da wani adadi na motocin bus da minibus daga hanyar Meidane Vaziri (Nawab Safavi) zuwa Meidane Jalili. Yanzu haka kuma akwai motoci 262 na bus masu aiki a yankuna 5 a wannan garin.<\/p>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Tashar_Mota\"><\/span><span id=\"\u067e\u0627\u06cc\u0627\u0646\u0647\u0654_\u0645\u0633\u0627\u0641\u0631\u0628\u0631\u06cc\" class=\"mw-headline\">Tashar Mota<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<p>Akwai tashar mota guda biyu a garin Kermanshah. Ana amfani da motocin bus, minibus, da ma \u0199ananan motoci a tasahar Shahid Kavyani wurin jigilar fasinjoji zuwa garuruwa daban-daban. Kamfanin &#8220;Iranpeyma&#8221; da na &#8220;Ta&#8217;awonie Mosaferbari 7&#8221; na sayar da titikin matafiya a titin Modarres, inda da kamfanin &#8220;TBT&#8221; ke sayar da nasu a Meidane Sadegh. Akwai wata tasha mai suna &#8220;Payane Rah Karbala&#8221; inda ake jigilar fasinjojin wasu garuruwa da ke gabacin garin Kermanshah da matafiyan \u0199asar Iraq.<\/p>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Filin_jirgin_%C6%99asa_da_%C6%99asa\"><\/span><span id=\"\u0641\u0631\u0648\u062f\u06af\u0627\u0647_\u0628\u06cc\u0646\u200c\u0627\u0644\u0645\u0644\u0644\u06cc\" class=\"mw-headline\">Filin jirgin \u0199asa da \u0199asa<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<p>Filin jirgin lardin Kermanshah mai suna &#8220;Ashrafi Isfahani International Airport&#8221;, shi ne filin jirgi mafi inganci kuma mafi muhimmanci a gabacin \u0199asar Iran.<\/p>\n<p>Jiragen \u0199asashen waje: Dubai, Damascus, Jiddah, Solaimanieh, da Istanbul.<\/p>\n<p>Jiragen cikin gida: Tehran, Mashhad, Kish, Bandar Abbas, Kerman, Shiraz, Asaluyeh, da Sari.<\/p>\n<h2><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39652 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%DA%A9%D8%B1%D9%85%D8%A7%D9%86%D8%B4%D8%A7%D9%87-3.jpg\" alt=\"Karatu a Kermanshah\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Karatu_a_Kermanshah\"><\/span>Karatu a Kermanshah<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Garin na da kayan aiki da cibiyoyin koyarwa masu inganci, akwai jami&#8217;o&#8217;i irinsu <a href=\"https:\/\/edutsn.com\/kermanshah-university-of-medical-sciences\">Kermanshah University of Medical Sciences.<\/a> A lardin Kermanshah akwai jami&#8217;o&#8217;i da cibiyoyin koyarwa 24. Jami&#8217;o&#8217;in lardin sun ke\u0253antu da wallafa mujallun musamman na kimiyya guda 21 kuma zuwa yanzu sun wallafa ma\u0199aloli guda 246. Lardin ya kar\u0253i ba\u0199uncin tarukan kimiyya guda 42.<\/p>\n<p>Researchers na jami&#8217;o&#8217;in wannan lardin sun wallafa ma\u0199ala 42490 na ilimi wanda suka ha\u0257a da ma\u0199alar mujalla 19061 a tarukan cikin gida, da ma\u0199ala 7754 na \u0199asa da \u0199asa. A shekarar 2018 ne aka samu kimanin \u0257alibai 34,676 da ke karatu a jami&#8217;o&#8217;in lardin Kermanshah a \u0199ar\u0199ashin kulawar malamai da ma&#8217;aikatan tsangayar ilimi 1,770.<\/p>\n<h2> <\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Wuraren_yawon_bu%C9%97e_ido\"><\/span><span id=\"\u06af\u0631\u062f\u0634\u06af\u0627\u0647\u200c\u0647\u0627\" class=\"mw-headline\">Wuraren yawon bu\u0257e ido<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Park \u0257in jeji na &#8220;Taghe Bustan&#8221; da ke arewa maso gabacin garin Kermanshah wanda a cikinsa akwai tsaunuka, idanuwan ruwa, koren sarari, \u0199oramu, zanen duwatsun lokacin Sasaniyawa, wurin farauta na Khosro Parviz, wurin ya kasance mai jan hankali ga sarakunan Sasaniyawa saboda yanayi mai da\u0257i da yake da shi sakamakon haka aka ri\u0199a amfani da shi a matsayin wurin farauta na gidan sarauta. Yanzu haka wurin \u0257aya ne daga cikin wuraren yawon bu\u0257e ido na sha\u0199atawa da na tarihi masu jan hankali.<\/p>\n<p>Hakazalika akwai kogon Parau wanda shi ne mafi zurfi a Iran kuma na biyu a abubuwan tarihi a Kermanshah, a kowace shekara akwai masu hawan kogo na ciki da wajen Iran masu yawa da ke zuwa wannan wuri. Daga cikin abubuwan da Kogon Parau ya ke\u0253anta da su shi ne kasantuwar \u0199ofarsa a tsroro mai nisan mita dubu uku daga saman teku, wannan nisa shi ne mafi yawa a duniya, dalilin haka ake masa la\u0199abi da &#8220;Everest na kogunan duniya&#8221;.<\/p>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Abubuwan_Tarihi\"><\/span><span id=\"\u0622\u062b\u0627\u0631_\u062a\u0627\u0631\u06cc\u062e\u06cc\" class=\"mw-headline\">Abubuwan Tarihi<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<ul>\n\t<li><span id=\"\u0637\u0627\u0642_\u0628\u0633\u062a\u0627\u0646\" class=\"mw-headline\">Tagh Bastan<\/span><span id=\"\u0637\u0627\u0642_\u0628\u0633\u062a\u0627\u0646\"><\/span><\/li>\n\t<li><span id=\"\u0633\u0646\u06af\u200c\u0646\u0628\u0634\u062a\u0647_\u0628\u06cc\u0633\u062a\u0648\u0646\">Sangneveshte Biston<\/span><\/li>\n<\/ul>\n<h2><span id=\"\u0627\u0631\u062a\u0628\u0627\u0637\u200c\u0647\u0627\u06cc_\u0628\u06cc\u0646\u200c\u0627\u0644\u0645\u0644\u0644\u06cc\" class=\"mw-headline\"><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39656 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%DA%A9%D8%B1%D9%85%D8%A7%D9%86%D8%B4%D8%A7%D9%87-4.jpg\" alt=\"Karatu a Kermanshah\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/span><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Muamalar_%C6%99asa_da_%C6%99asa\"><\/span><span id=\"\u0627\u0631\u062a\u0628\u0627\u0637\u200c\u0647\u0627\u06cc_\u0628\u06cc\u0646\u200c\u0627\u0644\u0645\u0644\u0644\u06cc\" class=\"mw-headline\">Mu&#8217;amalar \u0199asa da \u0199asa<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Ofisoshin_Jakadanci\"><\/span><span id=\".DA.A9.D9.86.D8.B3.D9.88.D9.84.DA.AF.D8.B1.DB.8C.E2.80.8C.D9.87.D8.A7\"><\/span><span id=\"\u06a9\u0646\u0633\u0648\u0644\u06af\u0631\u06cc\u200c\u0647\u0627\" class=\"mw-headline\">Ofisoshin Jakadanci<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<ul>\n\t<li>Iraq<\/li>\n\t<li>Birtaniya<\/li>\n\t<li>Russia<\/li>\n<\/ul>\n<p>&nbsp;<\/p>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50564\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50564\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>Garin Kermanshah shi ne cibiyar lardin Kermanshah kuma yana daga cikin manyan garuruwan \u0199asar Iran. Kasantuwar \u0257alibai masu yawa na sha&#8217;awar karatu a wannan gari, mun shirya tsaf domin kawo muku bayanan da za su taimaka muku wurin sanin wannan&#8230;","protected":false},"author":127,"featured_media":39880,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[977,972],"tags":[1011],"class_list":["post-50564","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-garuruwa","category-shafi","tag-kermanshah-hau"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50564","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/127"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=50564"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50564\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media\/39880"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=50564"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=50564"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=50564"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}