[gtranslate]
Search
Unit 3, No. 15, the beginning of Ahmad Abad Street, Mashhad, Iran

Sauyin kuɗin makarantar Iran University of Science and Technology May 2024

Sauyin kuɗin makarantar Iran University of Science and Technology May 2024

Loading

Ana sanar da ɗalibai masu neman fara karatu a jami’ar Iran University of Science and Technology cewa rahotannin da muka samu na nuna cewa an samu canji a farashin kuɗin makaranta. Ga canjin kamar haka.
Ɗalibai sabbin ɗauka na Iran University of Science and Technology
Sabbin ɗaliban wannan jami’ar

Ga sanarwar canjin kuɗin makarantar jami’ar Iran University of Science and Technology kamar haka

Matakin digiri – babu canji Matakin Master’s da PhD an samu ƙarin euro 100 bisa ga kuɗin makarantar na yanzu
Related Posts
Leave a Reply